Sautul jibwis from Attumawee College

Sautul jibwis from Attumawee College Assalamu alaiku warahmatullahi ta,alawabarkatuhu yan,uwa musulmai barkankudawannan locaci

09/05/2026

Assalamu alaikum dafatan kowayatashi, lapiya barkammu dasafiya

25/04/2026

Gayyata daurin auren yata zuwaira11:00 Am yau gawanda Allah yabashidaman

Ziyara Ta MusammanA yau muka kai ziyara ta musamman ga Malam Dr. Ibrahim Hassan Jingir a Jos. Wannan ziyara ta haɗa da m...
01/03/2026

Ziyara Ta Musamman
A yau muka kai ziyara ta musamman ga Malam Dr. Ibrahim Hassan Jingir a Jos. Wannan ziyara ta haɗa da malaman JIBWIS da Asas Mu’assasa Mal-Jau.
A yayin ziyarar, Malam ya yi mana nasiha mai muhimmanci tare da faɗin gaskiya. Haka kuma ya ƙara mana bayani kan yadda ake koyar da ɗalibai cikin sauƙi da hikima, domin su fahimci darasi yadda ya kamata.
A ƙarshe, ya yi mana addu’a, Allah Ya saka da gidan Aljannah, Ya ƙara mana ilimi mai amfani da ikon aiki da shi. Ameen

Ango Allah yabadaxaman lapiya abokina
09/02/2026

Ango Allah yabadaxaman lapiya abokina

With my brother may almighty Allah protect you from enemies  pls say ameen
09/02/2026

With my brother may almighty Allah protect you from enemies pls say ameen

06/02/2026
06/02/2026
Alhamdulillah munasauraron nasihar, jumma, ah abakin ml hassan Muhammad kafinta Allah yasakada, alkhairi 14/8/1447 dagam...
06/02/2026

Alhamdulillah munasauraron nasihar, jumma, ah abakin ml hassan Muhammad kafinta Allah yasakada, alkhairi 14/8/1447 dagamasallahin izalah arewa dahanya Allah yasakada alkhairi

Address

Gombe
Festac Town

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul jibwis from Attumawee College posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category