Ustaz Abubakar Dahiru Faskari

Ustaz Abubakar Dahiru Faskari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ustaz Abubakar Dahiru Faskari, Tutor/Teacher, Faskari.

23/08/2026

Alqur'ani Sauti mai dadi

22/08/2026

Cigaba da karatun Littafin Darikus-salihin
Na (Waheed Abdussalam Balee)

Daga: Masallacin Juma'a na JIBWIS FASKARI.

LOKACI: MAGRIB ZUWA ISHA'I

RANA: 09 Rabiul-Awwal,1448. 08/08/2026

DARASI NA: 83

Allah ya amfanar damu abinda za mu saurara๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚

Gareku masu Tasiri (influencers).
22/08/2026

Gareku masu Tasiri (influencers).

21/08/2026
20/08/2026

Karatun littafin Minhajil -Muslim

Daga: Masjidur-rahma Faskari

Rana: 06 Rabi'ul Awwal,1448. 20/08/2026

Darasi: 13

Allah ya amfanar damu abinda za mu saurara ๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚

17/08/2026

Ci gaba da karatun
littafin zadul ma'ad fi hadiyi khairil ibad
Karatu na 120
04/03/1448 17/08/2027

16/08/2026

Karatun Littafin Alkhushu'u fissalah.

Daga: Masallacin Jibwis na faskari

Tare da: yan uwa Mata

Darasi na : 7
Rana: 03 Rabiul Awwal,1448 16 /08/2026

15/08/2026

Assalamu Alaikum
ฦณan'uwa masu albarka yau ba za a gabatar da karatun ฦŠARIKUS-SALIHIN ba sai Allah Ya kai mu sati mai zuwa in sha Allah.

13/08/2026

Karatun littafin Minhajil -Muslim

Daga: Masjidur-rahma Faskari

Rana: 29 Safar ,1448. 13/08/2026

Darasi: 12

Allah ya amfanar damu abinda za mu saurara ๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚

Address

Faskari

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ustaz Abubakar Dahiru Faskari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category