DARUL QURAN TV

DARUL QURAN TV

Share

وإن كتاب الله أوثق شافع # وأغنى غنائن واهبا متفضلا

15/06/2026

Assalamu Alaikum
‎His Eminence, the Sultan of Sokoto has declared Tuesday 16/6/2026 as the first day of Al Muharram 1448AH.

15/06/2026

يَا زَكَرِيَّا إِنَّا نُبَشِّرُكَ بِغُلَامٍ اسْمُهُ يَحْيَىٰ لَمْ نَجْعَل لَّهُ مِن قَبْلُ سَمِيًّا

13/06/2026
13/06/2026

DABI'UN MANZON ALLAH (S.A.W.)

An tambayi Nana A'isha (R.A.) game da dabi'un Manzon Allah (S.A.W.), sai ta ce:

"Dabi'un Manzon Allah (S.A.W.) su ne Alƙur'ani."

Ya ɗan'uwa mai albarka, shin kana/kin yi koyi da dabi'un Manzon Allah (S.A.W.), ko kuwa Yahudawa da Nasara kake/kike kwaikwaya?

DARUL QUR'AN TV

12/06/2026

اللَّهُ الَّذِي رَفَعَ السَّمَاوَاتِ بِغَيْرِ عَمَدٍ تَرَوْنَهَا

11/06/2026

sheikh Hassan Saleh

11/06/2026

GAME DA ALƘUR'ANI MAI GIRMA

• Shin ka/kin iya karanta Littafin Allah yadda aka saukar da shi?

• Izu nawa ka/kika haddace daga cikinsa?

• Wane tsari kayi/kika wa kanka domin ganin ka/kin haddace Littafin Allah?

• Wajen wane malami kake/kike zuwa domin koyon Alƙur'ani Mai Girma?

Muyiwa kanmu guzuri kafin mutuwa!

DARUL QUR'AN TV

11/06/2026

GWANA AISHA MUHAMMAD AHMAD

KARATUN WALIMAR AURE

Want your school to be the top-listed School/college in Dutse?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

Hakimi Street Gida Dubu
Dutse
720101