26/04/2025
Assalamualaykum warahamatullahi
Muna farin cikin sanarda iyayen yara cewa makaranta ta kara fadada lokacin karatu da kuma wajan karatu kamar haka
Litinin zuwa laraba 6:00am-7:00am a cikin gida
Asabar da lahadi 6:00am-700am a cikin gida sannan a dawo 8:00am-1:00pm a makarantar bene.
Allah ya bada ikon turo dalibai ameen.