Munajis Academy

Munajis Academy Aspiring for excellence

04/02/2026
DAURA! DAURA!! DAURA!!Assalamu AlaikumMakarantar Munajis Academy Dutse, Tana farin cikin Sanar da iyayen  dalibai Maza d...
04/02/2026

DAURA! DAURA!! DAURA!!
Assalamu Alaikum

Makarantar Munajis Academy Dutse, Tana farin cikin Sanar da iyayen dalibai Maza da Mata cewa za a gudanar da Daura ta tsawon kwanaki goma sha biyar (15) a cikin watan Ramadan.
Karatun ya Qunshi Gyran Haddar Al-Qur'ani, Da Gyaran Ibadah da kuma Koyar da Kyawawan Dabi'u

đź“… Ranar 8th ga watan Raman
đź“… za a a gama Ranar 22 Ramadan
📍Wuri Makarantar Munajis Academy Dutse
đź’°kudin Form N1,000
đź’°Kudin Registration N30,000 wanda ya hada da Wajen kwana da kuma Abinci
đź“…Za a rufe saida Form Ranar 3rd Ga Ramadan
- Dalibai Arba'in (40) ne kawai zamu dauka
- Daliban da ba yan Makaranta ba zasu iya register

Domin Qaramin Bayani a tuntube ta wan nan Number
09050000120, 09133331965

📢📢📢DAURA! DAURA!! DAURA!!!"Assalamu Alaikum, dear esteemed parents/guardians,We're excited to announce a special Ramadan...
04/02/2026

📢📢📢DAURA! DAURA!! DAURA!!!

"Assalamu Alaikum, dear esteemed parents/guardians,

We're excited to announce a special Ramadan Daura focusing on Qur'an, Ibadah, and Akhlaq! 📚

đź“… Commencement: 8th Ramadan
⏰ Duration: Fifteen days
📆 Ends: 22nd Ramadan
Venue: Munajis Academy Dutse

Fees:
- Form fee: ₦1,000
- Registration: ₦30,000 (closes on 3rd Ramadan)

Note:
- limited slot of only 40 students available, first come first serve
- The Daura is Boarding (registration covers feeding and accommodation)
- Open to both genders (10 years and above)
- Students from other are schools welcome

For enquiries, contact us: 09050000120, 09133331965.

Address

Dutse
7255

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Munajis Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category