ABFAT

ABFAT Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABFAT, Tutor/Teacher, Disina.

Send this to all your friends, sent it back to me if am in ur friends list. You will see funny replies.1. Who am I to u(...
08/01/2019

Send this to all your friends, sent it back to me if am in ur friends list. You will see funny replies.

1. Who am I to u
(A) Best Friend
(B) Just Friend
(C) Lover
(D) Enemy

2. How much do you like me?
(A) 30℅
(B) 60℅
(C) 80℅
(D) 100℅

3. If you see me after a long time, what will you do?
(A) Cry
(B) Hug me
(C) Kiss me
(D) Ignore me

4. Which of my character did u like most?
(A) Voice
(B) Dressing
(C) Walking
(D) Talking

Wani Saurayi ne s**a hada appointment da Budurwar sa cewa zai zo gidan su ya dauke ta su fita shakatawa. Yana zuwa sai a...
27/05/2018

Wani Saurayi ne s**a hada appointment da Budurwar sa cewa zai zo gidan su ya dauke ta su fita shakatawa. Yana zuwa sai aka yi rashin sa'a,Babanta yana gida. Sai budurwar tayi caraf ta cewa saurayin: "Yauwa Allah ya sa ka taho min da littafin nan na ''Speak to me in English, my father doesn't understand" Sai saurayin yace: "kash! Sai dai kuma jiya na bada shi aro, amma na taho miki da "How is our outing going to be?" Sai budurwar ta ce: "To shi ke nan, amma dai na fi bukatar "wait for me under the tree outside Saurayin yace "to gobe in Allah ya kai mu zan aiko miki, har da "don't stay long pls." kafin saurayin ya fita sai baban budurwar yayi caraf yace: "To ka hado mata da " I understand everything you said" mana. 'Yan iska marasa kunya sai ki fita na gani. Hahahahaha 😄😄😄 don't laugh alone pls share it to your friends.

KWADAYIN NAMA!Wasu Hadejawa ne s**a je bikin suna gidan wata Bagwariya, sai ta kawo musu nama, ta ce: “Ga shi dan kadan,...
17/05/2018

KWADAYIN NAMA!
Wasu Hadejawa ne s**a je bikin suna gidan wata Bagwariya, sai ta kawo musu nama, ta ce: “Ga shi dan kadan, amma kan kare ne.” Su a zatonsu, matar tana nufin ‘kadan 'kan'kane.’ Ita kuwa tana nufin naman na kan kare ne. Hadejawan nan sai s**a ce: “Ba damuwa, ai ba za mu raina ba.” Nan s**a cinye nama tas, har da sude kwano. Bayan sun gama shi ne take cewa: “Ashe kuna cin kare, ga shi ma karami ne.” Nan take s**a gane ashe kare take nufi. Nan s**a fara kakari, wai suna son haraswa.”

10/04/2018

SOYAYYA ita ce tushen rayuwa mai inganci da ke kawo zaman lafiya a cikin rayuwar mu ta yau da kullum, ka so mai son ka.

MECE CE SOYAYYA?

Wannan tambaya an dad’e ana kaiwa da kawowa a kanta, masana da yawa sun tattauna domin ganin sun samar da ma’anarta domin a gane ta a kuma fahimce ta. Kamar haka:

Soyayya ita ce nuna ‘kauna daga 6angarori biyu na masu ‘kaunar juna (C.N.H.N.).

Muhammad Hashimu ya bayyana cewa: ‘Soyayya ita ce ni’ima mafi d’aukaka da Allah Ya ba wa bayinsa. Soyayya ita ce zuciyoyi biyu a dun’kule su cure, su game cikin zuciya d’aya. Haka kuma soyayya ita ce rai biyu cikin jiki d’aya. Soyayya ita ce mutum biyu cikin mutum d’aya. Abin da ake nufi a nan shi ne, idan mutum ya so wani tsananin soyayya sai ya zama cewa koda yaushe cikin tunaninsa yake, ba ya damuwa da kowa sai shi, ba ya son ji da ganin kowa sai shi, wato kenan sun zama mutum d’aya cikin jiki biyu.’

Duk da abubuwan da muka ambata hakan ba zai sanya mu ce mun bayyana ha’ki’kanin ma’anar soyayya ba. Domin ita soyayya ba za a iya siffanta yadda take ba. Sai mutum ya shige ta, sannan zai san ta.

KASHE-KASHEN SOYAYYA.

Soyayya ta kasu izuwa gida uku k**ar haka:

1 Soyayya Don Sha’awa.
2 Soyayya Don Abin Duniya.
3 Soyayya Ta Ha’ki’ka Ko Gaskiya.

1-SOYAYYA DON SHA’AWA: A wani lokaci mace kan ga namiji ko kuma namiji ya ga mace, sai d’aya daga cikinsu ya ga wani abu a jikin d’ayan har ya ja hankalinsa ya ba shi sha’awa, ya ji yana son wannan mutum saboda wannan abu. To irin wannan ba soyayya bace sha’awa ce da zarar d’aya daga ciki ya biya bu’katar tashi sai a fara neman hanyar rabuwa da juna.

2-SOYAYYA DON ABUN DUNIYA: Irin wannan soyayya Ita ce wadda ake yi don kud’i, ko dan kyau ko dan wani ‘kyale-‘kyalen duniya. Ita ma irin wannan soyayya ba ta cika nisa ba, da zarar abun da ake yin soyayyar dan shi ya gushe, sai a fara shirye-shiryen nesanta da juna.

3-SOYAYYA TA HAK’IK’A KO GASKIYA: Irin wannan soyayya ita ce wadda ake amfani da hankali da tinani wajen kafa ta. Duk soyayyar da ba a

MAHAIFIYATAUwa Tana Iya Kula Da 'ya'ya Sama Da Goma Amma A Wasu Lokutan Sai Ka Tara 'ya'ya Goma Sun Kasa Kulawa Da Uwars...
26/01/2018

MAHAIFIYATA
Uwa Tana Iya Kula Da 'ya'ya Sama Da Goma Amma A Wasu Lokutan Sai Ka Tara 'ya'ya Goma Sun Kasa Kulawa Da Uwarsu Guda Daya!!! Yak**ata Musan Cewa Abubuwa Masu Mahimmanci Da Daraja Basu Cika Maimaituwa A Rayuwar Mutum Ba... Shi Yasa Kowanne Mutun Uwa Daya Kacal Gareshi!!!
Kuma Watarana Zamu Wayi Gari Babu Ita A Duniyar Nan... Dan ALLAH Mu Kara Kulawa Da Mahaifanmu Musamman Ma Uwa Wacce Babu Kamarta A Duniyan Nan!!!
Ya ALLAH Ka Bamu Ikon Yiwa Mahaifanmu Biyayya, Ka Jikan Iyayenmu, Ka Basu Aljannatul Firdausi, Allah Ya Sakawa Iyayenmu Da Mafificin Alkhairinsa Duniya Da Lahira!!!

����Wata tsohuwa ce batada lafiya sai yayan ta s**a kaita hospital, likita yace tanada ciwan hawan jini ��amma zata kwan...
06/12/2017

����Wata tsohuwa ce batada lafiya sai yayan ta s**a kaita hospital, likita yace tanada ciwan hawan jini ��amma zata kwana 2 a hospital saboda zaayi mata allurai������ me zai faru duk wanda yazo dubata sai tace mishi ai ciwan H.I.V gare ta har yayanta s**a samu labari Ba shiri s**a taho hospital s**a tambayeta me yasa take cewa H.I.V ke gareta alhalin ga abinda doctor yace budar bakin tsohuwa keda wuya sai tace nayi hakane saboda idan na mutu ba yar shegiyar da zata auri ubanku�� kunga bazam tashi da kishiya a lahira ba��������
TSOHUWA MA KENAN BARE KUMA 'YAN DAGWAIGWAI
HMMMMM MATA

29/11/2017

〰〰 UWA KO BUDURWA 〰〰 Wani saurayi ne bai da lafiya aka kai shi wjn mai magani, mai maganin nan yace ae ba zai warke ba sai ya shiga waccen wutar tare da wani, sai aka ce wa mamanshi su shiga tare sai taki ana gayawa budurwarshi tana zuwa kawae sai ta k**a hannunsa s**a shiga cikin wutar Ashe wutar tsafi ce sai ya warke Ranar suna tadi d wannan budurwa sai g maciji saurayi y dau dutse zai jefe shi sai yace inka jepe ni mamanka zata mutu' inka fasa kuma budurwarka zata mutu �� in kai ne yaza kai' in kece budurwar mezaki yi?? �� ka/ki tura izuwa wani group domin jin ta bakinsu.

Maza da mata ga Topic Don Allah a fito a tattauna akai ☼☼ANA WATA GA WATA☼☼☼Labarin Wasu Qawaye su biyu Zainab Dahusna.....
24/09/2017

Maza da mata ga Topic Don Allah a fito a tattauna akai ☼☼ANA WATA GA WATA☼☼
☼Labarin Wasu Qawaye su biyu Zainab Da
husna... ☼
Zainab Da husna sun shaku sosai
Sun kasance
Aminan Juna...
☼Zainab nada saurayi sai ta nunawa Qawarta
husna shi Domin su gaisa susan juna.
Tafiya tai tafiya wata rana
sai Saurayin shi da husna s**a fara Soyayya, har
soyayyar su yayi nisa sosai_ sai Zainab tagane
takun nasu sai taje tasami saurayin nata tace
kafadamin gaskiya meye tsakaninka da husna?
Kai tsaye yacemata soyayya ce atsakanin mu Mai
karfi dan na lura cewa tafiki kula da iya soyayya
kuma har munashirin yin Aure saboda haka bani
bake. Sai Zainab tace shikenan tana kuka tabar
wajanshi. ☼Bayan wata biyu saurayin da husna
s**ayi
Aure, Zainab kuwa tana cikeda Damuwa da bakin
ciki mai tsanani_ Tarasa yadda zatayi kwatsam
saiga Baban husna yazo neman Auren ta_
Zainab
kuwata Amince s**afara soyayya da Baban
husna har sunfara zancen Aure,_ Zainab kuwa
takasance cikin farin ciki. kwatsam sai ga Baban
tsohon saurayin ta shima yazo neman Aurenta.
☼toh idan kece Zainab wazaki Aura acikin su???
☼BABAN HUSNA KO BABAN SAURAYIN??? Sai naji ku yan uwa maza da mata.

17/04/2017

KACINCI KACINCI akwai wani abu Wanda kudinsa baifi naira hamsin 50 ba kuma mutane goma zasu iyayin sama da shekara goma suna amfani da shi baikare ba komeye wannan abun������kufir fito don Allah kubada amsa

04/04/2017

*A CI DARIYA*
��������
```Wani barawo ne ya shiga sata dakin mahaukaci ya sato DVD ashe mahaukacin ya gansa da yafito da gudu sai mahaukacin ya biyo shi suna ta gudu sai barawo ya gaji ya fadi da yaga mahaukaci akansa a tsaye sai yafara bashi hakuri sai mahaukacin yace banxa wawa remot k**anta shine na kawo maka```.《������

Address

Disina

Telephone

+2347065538383

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABFAT posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to ABFAT:

Shortcuts

Share

Category