FOLLOW US FOR LATEST NEWS
https://www.facebook.com/profile.php?id=100088661364739
Allusion - tv and - radio Allusion TV & Radio Online Media inform you what's Going Around the world
Wannan shafin An kirkire shi ne saboda koyar da ilimin na'ura mai kwakwalwa
FOLLOW US FOR LATEST NEWS
https://www.facebook.com/profile.php?id=100088661364739
Allusion - tv and - radio Allusion TV & Radio Online Media inform you what's Going Around the world
Aslm alaikum
YAU ZAN YI TAKAITACCEN SHARHI AKAN NAURA MAI KWAKWALWA DA FATAN ZAKU BIYU DOMIN GYARA MANA IN MUNYI KUSKURE.
NA URA MAI KWAKWALWA (COMPUTER), TANA DA TSARIN AIKI(OPERATING SYSTEM), NAUI HUDU. AKWAI :-
WINDOWS 7
WINDOWS 8
WINDOWS 10
WINDOWS 11
KU BIYO MU ZAMU YI MUKU BAYANIN WINDOWS DAYA BAYAN DA
Plz like share and Comment for encouragement
A wannan zamanin na'ura mai kwakwalwa ta manaye ko wanne bangare na rayuwar Dan Adam.
Wannan ta tilastawa Al'umma nemen ilimin yanda zasu sarrafa ta
Da wannan nake bawa matasa shawara akan su tashi su nemi ilimin Na'ura Mai KwaKwalwa