Abu Julaybib

Abu Julaybib Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan shafi mai albarka an kirkiroshi ne domin yada addinin Islama abisa tafarkin magabata na kwarai

11/04/2026

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِ إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ صِرَاطَ الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَ 🌙✨🕊️

11/04/2026

Assalamu alaykum! Mukhtar Abdulkadir, Murshida Ahmad, Ibrahim Lele, Markazu Daarus Salafiyyah

11/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mukhtar Abdulkadir, Murshida Ahmad, Ibrahim Lele, Markazu Daarus Salafiyyah

11/04/2026

Assalamu alaykum

Assalamu alaikum. IN THE NAME OF ALLAH THE MERCIFUL, THE COMPASSIONATE. REMIND FOR THE REMINDER WOULD BENEFIT THE BELIEV...
27/02/2025

Assalamu alaikum. IN THE NAME OF ALLAH THE MERCIFUL, THE COMPASSIONATE. REMIND FOR THE REMINDER WOULD BENEFIT THE BELIEVERS. THE PROPHET ((S.A.W)) SAID "WHOEVER IS ACTING FOR SHOW IN ORDER TO GAIN STATUS, ALLAH WILL EXPOSE HIM." ¤¤¤ WHOEVER ACTS FOR SHOW BY SHOWING OFF, ALLAH WILL MAKE HIS HYPOCRISY PUBLIC." MAY ALLAH PROTECT US FROM SHOW OFF AND HYPOCRISY.

06/01/2025

Riƙo da Sunnah akwai wahala don haka akwai buƙatar juriya da haƙuri, musamman a ƙarshen zamani da fitintinu da bidi'o'i da son rai s**a game sai wanda Allah ya yi musu rahama, shi yasa aka siffanta mai riƙo da ita da wanda ya damƙi garwashi, domin riƙo da sunnah yana nufin ka zama baƙo cikin al'umma, ka fifita yardar da Allah akan yardar da mutane, a hantareka ta nan da can, yin haƙuri da duk wata maslaha domin maslahar addini, faɗin gaskiya duk ɗacinta koda za'a watse a bar ka kai kaɗai, wannan shine abinda Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam da sahabbai s**a fuskanta a farkon musulunci, kuma Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam ya bada labari cewa addini zai koma baƙo kamar yadda ya fara.

Riƙo da sunnah ba shine kawai jingina kai zuwa ga sunan sunnah ba, a'a aƙida ce da furuci da aiki, jajircewa wajen neman ilimi kan tafarkin magabata da kira zuwa gareshi da haƙuri kan cutarwa dominsa.

31/12/2024
17/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ukasha Isah Darazo, Abdullahi Muhammad Usman, Salisu Umar, Tasiu Abubakar, Yakubu Uban Online

09/12/2024

Assalamu alaikum Warahmatullah

20/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bulama Bukar, Masud Yunusa Adamu

27/07/2023

Assalamu alaikum.

Muna Samar da al-umar garin Darazo da kewaye In sha Allahu Shaykh Isma'il Sulaiman Bello Al-banin Darazo Abu Abu Wabil
Zai dawo Ta'alim na Alwajiz, da yake gabatarwa a Masallacin Sani ana ruwa.
Ranar Asabar da Talata tsakanin Magriba da Ishah.

Allah Ya bada ikon halarta.

Address

Darazo Local Government Area
Darazo
750106

Telephone

+2347061325193

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Julaybib posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Abu Julaybib:

Shortcuts

Share

Category