08/07/2026
Alhamdulillahi Alhamdulillahi
Wani bawan Allah (ya buƙaci mu ɓoye sunan sa) ya biya mana kuɗin haya da muke biya har na tsawon shekaru 5, wanda ya k**a 150,000 (dubu ɗari da hamsin).
Ikon Allah!!!
Yanzu fa duk karatun da za'ayi a wannan makaranta tsawon shekarun yana da wani kaso na lada, wani abun sae Allah.
Irin waɗannan mutanen haƙiƙa ana buƙatar su acikin al'umma.
Allah Ya saka masa da alkhairi
Allah Ya albarkaci zuri'a
✍️
Abubakar Magaji Darazo
8/7/2026