Fudiyyah Qismu Tahfizil Qur'anil Karim Darazo

Fudiyyah Qismu Tahfizil Qur'anil Karim Darazo "Ku Ladabtar Da Ya'Yanku Abubuwa Guda Uku Son Annabinku, Son Iyalan Gidansa, Da Karatun Alƙur'ani."

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH_Muna taya Dan'uwa  Hujjatul Islam Dr. Shu'aibu Muh'd murna a bisa nasarar da ya samu a yau La...
16/11/2022

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH

_Muna taya Dan'uwa Hujjatul Islam Dr. Shu'aibu Muh'd murna a bisa nasarar da ya samu a yau Laraba 16/11/2022 ta yin difa'i (defending) na risalarsa (rubutunsa) na digiri na uku (PhD) a hauzar ilimi ta birnin Qum, -bayan ya kwashe shekaru yana karatu da karantar wa a cikinta- kuma alhamdu lillahi ya sami daraja mai girma a wannan rubutu nasa bisa la'akari da irin namijin ƙoƙarin da ya yi a wannan aiki nasa._

Muna fatan Allah ya amfanar da al'umma da wannan aiki da ya yi da kuma abin da ya karanta, ya kuma karo mana irinsu a cikinmu.

Ga wasu daga hotunan

Address

Darazo

Telephone

+2348060823262

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fudiyyah Qismu Tahfizil Qur'anil Karim Darazo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Fudiyyah Qismu Tahfizil Qur'anil Karim Darazo:

Shortcuts

Share

Category