03/12/2025
Ayayin da Darul'arqaam takai ziyarar ban girma tare da taya murna wa sarkin Darazo sarki mai daraja ta daya ALHAJI IBRAHIM BABAYO BABABA Na samun Sanda ta sarauta da Allah ya bashi. Tare da babban malami Mu'allim Jameel Bappayo (farin gwani ) A yayin ziyarar Malam Jameel Bappayi yayi addu'o'i Na alkhairi tare da fatan wannan dama da aka Samu ta amfani Darazo da alummar Darazo baki daya, haka Kuma yayi fatar yadda aka Fara lafiya Allah yasa a Gama lafiya Aaaameeen.