Chidari New Media Team Dbt/Mkk-2023

Chidari New Media Team Dbt/Mkk-2023 Awareness people of political HAMISU CHIDARI

02/05/2023

/MKK_FED_CONSTITUENCY*

  Ibrahim Chidari. Ku Adda Qasa, Kune Tinubu, Allah ya Kara Daukaka Darajarka, Fiye da Tunanin Maqiyanka OgašŸ™*
01/05/2023

Ibrahim Chidari. Ku Adda Qasa, Kune Tinubu, Allah ya Kara Daukaka Darajarka, Fiye da Tunanin Maqiyanka OgašŸ™*

01/04/2023
15/02/2023

Send a message to learn more

  NEW MEDIA TEAM_2023_DBT/MKK*Kaitsaye daga garin 'yan LadaDake mazabar satame.Yayin da maigirma Dan takarar majalissar ...
09/02/2023

NEW MEDIA TEAM_2023_DBT/MKK*

Kaitsaye daga garin 'yan Lada
Dake mazabar satame.

Yayin da maigirma Dan takarar majalissar jihar Kano me wakiltar karamar hukumar makoda da yaddar Allah. Hon Muhammad Ahmad Tomas

Inda yake karbar dubban matasan Yan jam'iyyar NNPP da s**a koma jam'iyyar APC me albarka a yau ALHAMIS

Inda s**a ce Basu ba kayan gwari zasuyi jam'iyyar APC daga Sama har kasa da yaddar Allah babu gudu baja da baya da yaddar Allah.

Inda shugaban tawagar ta masu kayan gwari yace sun gane gaskiya sun dena tura mota tana bulesu da hayaki ya Kara da cewa sun dena tafiyar Yan ta'adda masu kayan gwari.

Daga karshe s**ai Masa adduar fatan nasara Allah ya tabbatar da jam'iyyar APC daga Sama har kasa.

  DBT/MKK_2023*  LAYIN MUTANAN KIRKI**Maigirma kakakin majaliaar dokiki ta jihar kano, Kuma Dan takarar kujerar majaliaa...
09/02/2023

DBT/MKK_2023*

LAYIN MUTANAN KIRKI*

*Maigirma kakakin majaliaar dokiki ta jihar kano, Kuma Dan takarar kujerar majaliaar tarayya 2023. Dambatta/Makoda . Hon. Engr. HAMSI IBRAHIM Chidari. Yana tabbatar da cewa cikin shekara daya idan Allah ya bashi wannan matsayi zai tsaya tsayin DAKA yayi duk Mai yiwuwa wajan Samar da yanayi Mai kayau ga matasa MAZA da MAZA domin inganta rayuwar su.*

*Kuma Suma al'ummar wannan yankie sunce sun gode Kuma Suma yie maka jinjina da fatan Allah yayie masa jagora Amin*

*M.D.HARUNA AALASAN DAMBATTA*
*CHAIRMAN*
*CNMT_2023_DBT/MKK*

 /MKK_2023*  LAYIN MUTANAN KIRKI**Maigirma kakakin majaliaar dokiki ta jihar kano, Kuma Dan takarar kujerar majaliaar ta...
09/02/2023

/MKK_2023*

LAYIN MUTANAN KIRKI*

*Maigirma kakakin majaliaar dokiki ta jihar kano, Kuma Dan takarar kujerar majaliaar tarayya 2023. Dambatta/Makoda . Hon. Engr. HAMSI IBRAHIM Chidari. Yana tabbatar da cewa cikin shekara daya idan Allah ya bashi wannan matsayi zai tsaya tsayin DAKA yayi duk Mai yiwuwa wajan Samar da yanayi Mai kayau ga matasa MAZA da MAZA domin inganta rayuwar su.*

*Kuma Suma al'ummar wannan yankie sunce sun gode Kuma Suma yie maka jinjina da fatan Allah yayie masa jagora Amin*

*M.D.HARUNA ALASAN DAMBATTA*
*CHAIRMAN*
*CNMT_2023_DBT/MKK*

Address

Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Chidari New Media Team Dbt/Mkk-2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share