Birnin Kara Edu. Dev Forum BEDFO Dbt

Birnin Kara Edu. Dev Forum BEDFO Dbt Education For All

02/10/2021
02/10/2021

Refresher course begins.

A yau cikin yardar Allah wannan forum mai albarka karkashin Birnin Kara Develpment Association, s**a fara gabatar da refresher course ga dalibai yan aji jss 1 to 3 da kuma ss 1 sai ajin yara yan primary.

Inda s**a fara karbar darasi akan Turanci, Lissafi, da kuma Kwamfuta.

A karkashin malamai kamar haka;

1. Isah Muhammad

2. Nura Umar

3. Hamisu Auwali.

Muna addu'ar Allah yayi mana jagora Allahumma ameen.

Sign by.

Salisu Sha'aibu Isah

PRO

MARAYU MA YA'YA NE INJI ALH IBRAHIM NUHU AMASAYE.A YAUNE CIKIN AMINCIN ALLAH ALH IBRAHIM NUHU AMASAYE YA DAUKI NAUYIN KA...
09/09/2021

MARAYU MA YA'YA NE INJI ALH IBRAHIM NUHU AMASAYE.

A YAUNE CIKIN AMINCIN ALLAH ALH IBRAHIM NUHU AMASAYE YA DAUKI NAUYIN KARATUN MARAYU GUDA 5 TUN DAGA PRIMARY ZUWA KAMMALA SECONDRY, SANNAN YA DAUKI NAUYI BAIWA KO WANNEN SU NAIRA 100 KULLUM DOMIN YIN BREAKFAST. WADAN NAN MARAYU SUN FITO DAGA YANKIN BIRNIN KARA, KARKASHIN JAGORANCIN (BIRNIN KARA DEVELOPMENT ASSOCIATION). A NASU BANGAREN IYAYEN YARAN SUNYI ADDU'AR ALLAH YA SAKA MASA DA ALKAIRI, YA KARA BUNKASA ARZIKIN SA. SANNAN SUNYI ADDU'A WANNAN KUNGIYA ALLAH YA SAKA MUSU DA ALKAIRI YA KARA MUSU KARFIN GWIWAR CIGABA DA TAIMAKON AL'UMMA AMEEN.

09/09/2021.

SIGN. SALISU DAMBATTA

Address

L. G. E. A Street
Dambatta
NONE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Birnin Kara Edu. Dev Forum BEDFO Dbt posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category