04/06/2023
Darasin Hisnul Muslim na ranar Lahadi, tsakanin Sallar Magrib da Ishaa zai ci gaba a yau in sha Allah, a Masallacin Annoor, Wuse 2, Abuja.
Allah Ya amfanar da mu, Ya jikan mahaifan mu da malaman mu.
(Please share with others, so as to earn Allah's rewards).