03/01/2026
Jibwis Yobe State Nigeria
Gayyatar Daurin Aure da Gagarumin wa'azi
Shugaban Jibwis reshen Jihar Yobe
Sheikh Imam Yusuf Adam Muhammad Damaturu
Shugaban majalisar malamai na Jiha
Sheikh Dr. Imam Muhammad Dawud Damaturu
Daraktan Agaji na Jiha
Malam Adamu Musa Jakusko
Amadadin kungiyar Jibwis ta Jihar Yobe, Su na farin cikin gayyatar 'yan uwa Musulmi, zuwa wajen Daurin Auren 'ya 'yan shugaban Jibwis na Jihar Yobe.
Wanda za'ayi ranar juma'ah 9 January, 2026
A masjid Abubakar siddiq Headquarters Jibwis ta Jihar Yobe, dake kan titin Ali marami Damaturu
Da misalin karfe 1:15 bayan sallar juma'ah.
Akwai Gagarumin wa'azi da za'a gabatar ranar Alhamis 8 January, 2026 da karfe 7:30 na dare a Babban Masallacin Jiha Islamic centre Damaturu
Uban taro mai saukin baki, Mai Girma Gwamnan jihar Yobe
His Excellency (Dr.) Mai Mala Buni
Malamai masu wa'azi:
✓ Sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau
✓ Sheikh Dr Imam Muhammad Kabir Haruna Gombe
✓ Sheikh Gambo Kyari Maiduguri
✓ Sheikh Imam Bababunu Bukar Maiduguri
✓ Sheikh Engr. Mustapha Imam Sitti
✓ Sheikh Abdulbasir Isa Unguwar mai kawo
✓ Sheikh Dr Imam Muhammad Dawud Damaturu
✓ Sheikh Dr Imam Isa Garba Na yaya Nguru
✓ Sheikh Imam Umar Abdullahi Gadaka
✓ Sheikh Dr Imam Muhammad Rabiu College Gashua
Alarammomin sun haɗa da:
✓ Alaramma Ahmad Ibrahim Suleiman Kano
✓ Alaramma Nasiru salihu Gwandu
✓ Alaramma Idriss Abdurrahman Gashua
✓ Alaramma Muhammad Sani Nguru
✓ Alaramma Abubakar Suleiman Farisi
Manyan shugabannin Jibwis reshen Jihohin
✓ Gombe
Engr. Salisu Muhammad Gombe
✓ Borno
Sheikh Ba Goni Maiduguri
Allah ya bada ikon zuwa Ameeeen
Jibwis Yobe State
Jibwis Social media Yobe State Directorate