Mamudo Ahlus-sunnah page

Mamudo Ahlus-sunnah page ASSALAMU'ALAIKUM WARAHAMATULLAH WABARKATUHU MUNA MIKHA SAKON GAISUWA DA FATAN ALKHAIRI ZUWA GURIN ME

12/02/2026

I NEED ALL PAGE IF YOU HAVE IT

12/02/2026

ALLAH YA TAIMAKEMU

12/02/2026

Masha Allah Masha Allah

12/02/2026

Alhamdulillahi Alhamdulillahi

05/10/2025

Mamudo Ahlus-sunnah page
Tare da Saleh Nuhu
Suna maku fatan Alkhairi
Da addu'ar
Allah yataimakeku duniya da lahira

03/09/2025

Ku karanta alqur'ani domin kariyace ga komi

Mu dage dayin sallolin nafil fili ako yaushe ako wacce rana domin suna da matuqar amfani da kariya ga maiyinsu anan duni...
27/08/2025

Mu dage dayin sallolin nafil fili ako yaushe ako wacce rana domin suna da matuqar amfani da kariya ga maiyinsu anan duniya da kuma lahira.

Allah ka bamu ikon yi kullun kullun.

RubutawaSaleh Nuhu

27/08/2025

Annabi muhammad s.a.w yace :
Ko wanne mutum yana kan addinin abokinsa masoyinsa saboda haka kowa ya duba da waye zaiyi abokantaka ta soyyayya.

Haske:
Idan abokinka mutumin kirkine kaima haka zaka wayi gari .
Idan mutumin banzane kaima haka zaka wayi gari
Shiyasa hausawa sukace abokin barawo barawone.

Allah ya tsare

RubutawaSaleh Nuhu

12/08/2025

I Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Maman Sultan, Hafsat Bukar
Allah yasa mu amfana da juna

29/07/2023

GWANI IMAM BARR MAL HASSAN IMAM MUNA FATAN ALLAH YATAIMAKEKA DUNIYA DA LAHIRA YAKUMA BIYA MAKA BUQATUNKA NA ALKHAIRI

Address

Damaturu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mamudo Ahlus-sunnah page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Mamudo Ahlus-sunnah page:

Shortcuts

Share