Digital media of sunnah

Digital media of sunnah Wannan shafine namusam man, wanda yake yada Karatukan malaman sunnah domin amfanar da al'ummar duniya bakidaya ubangiji Allah yataimakemu bakidaya amen

15/09/2025

Kundin tarihi tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kano

15/09/2025

Musaurari wanna sakon #

08/04/2025

Sunnah gidan hujja,

ALHAMDULILLAHI || Malam yana samun sauƙi sosai Addu'o'i suna tasiri, cikin ikon Allah (bisa labarin daya riske mu) an sa...
08/03/2025

ALHAMDULILLAHI || Malam yana samun sauƙi sosai Addu'o'i suna tasiri, cikin ikon Allah (bisa labarin daya riske mu) an sallami Malam daga Asibiti.

Alherin Allah ya kai ga dukkan ƴan uwa waɗanda da s**a taya da Addu'ar samun sauƙi ga Malam da saura ƴan uwan sa cikin Malamai.

Allah ya karɓi ibadun mu ya biya mana dukkan buƙatun mu na Alkhairi, ya tashi kafaɗun marasa lafiyar mu baki Ɗaya cikin Malaman mu da dukkanin Musulmi.
____________________
Anas Idris Muh'd
07 Ramadan 1446
07/03/2025

07/03/2025

Masha Allah bayani akan social media

Ubangiji Allah, muna tawassali da sunayenka masu tsarki ya Allah karawa baban mu Lafiya ingantacciya
27/02/2025

Ubangiji Allah, muna tawassali da sunayenka masu tsarki ya Allah karawa baban mu Lafiya ingantacciya

26/02/2025

Mata kuji tsoron Allah ku kauracewa kallace kallace a watan Ramadan Digital media of sunnah

26/02/2025

♥️♥️♥️

With Sawaba Media – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉
26/02/2025

With Sawaba Media – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉

26/02/2025

Masha Allah

Address

Maiduguri Road
Damaturu
LEARNINGANDTEACHING

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Digital media of sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Digital media of sunnah:

Shortcuts

Share