14/11/2024
Repost.
''
Tayi lalle mai tsada ta biya kudin kitso mai yawa sannan ta biya Tela ya mata ɗinki mai kyau da tsada, ta siyo sauran kayan ado duk ta saka har ma da ƙarin kanshi(turare kaloli) duk don ta burge ka amma saboda kai baka da tausayi ko tunani ka kasa furta kalmar '' kin yi kyau'' wannan wane irin rashin imani ne? Don Allah maza a na gyara hali.
''
✍️
Ahmad Toshiba
©22-04-2023