01/11/2024
Barka da warhaka wannan shine sabuwar makaranta mai suna *YOBE BLOCKCHAIN ACADEMY* Da ake kokarin budewa masu makarantar sundauki nauyin karantar da daliban farko kyauta batare da biyab ko sisi ba
Suntara kwarar run masana blockchain wanna zasuna gabatar ta lecture acikin channel nasu a manhajar telegram kuyi kokarin
https://t.me/Yobeblockcahinacademy
shiga domin zama daliban farko da za’a koya kyauta
Domin blockchain shine ilimin zamani da kowa yake fatan samu toh wannan damane ba lalle kasamu agaba kullum duniya canzawa take idan kaki canzawa zaka zama dan kallon
Zaka samu dama kala kala acikin wannan tafiyar in sha Allah
Karkayi kasa aguiwa kayi joining saika turawa yen uwa ma suyi domin samun daman
https://t.me/Yobeblockcahinacademy
Abubuwan da za’a koyar suna ajikin hoton tallan
Muhuta lafiya
™Yobe Blockchain Academy