20/05/2026
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMA TULLAH!!!
SANARWA !!!
Muna sanarda yan uwanmu na wannan gida mai albarka cewa (YOSOD)ta sake sa lokacin meeting gobe alhamis 21-05-2026 insha allah.
Venue :Veterinary clinic damaturu
Time:2:00pm
12/05/2026
Aikin shimfiɗa kwalta a cikin gadar kasa (underpass) na garin Damaturu karkashin Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, CON.
Hotunan Yau lahadi 10th May, 2026.
Daga 📸📸📸
09/05/2026
Damaturu Central, yau assabar 09/05/2026 MBA a taron zuwansa daga Abuja bayan ya karbo tikitina member house of Assembly. Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah.