Darul Hadith Academy

Darul Hadith Academy Darul Hadith Academy is an Islamic educational institution dedicated to teaching the Qur'an, Hadith, Arabic language and Islamic studies.

DARUL HADITH ayi following din wannan shafi Mai albarka
28/06/2026

DARUL HADITH
ayi following din wannan shafi Mai albarka

Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Kwalejin Gwamnati ta tarayya da ke Kano (FGCKOSA) ta shigar da ƙara a babbar kotun tarayya da...
26/06/2026

Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Kwalejin Gwamnati ta tarayya da ke Kano (FGCKOSA) ta shigar da ƙara a babbar kotun tarayya da ke Abuja domin kalubalantar shirin musayar filin makarantar ta hanyar haɗin gwiwar gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu (PPP).

Waɗanda aka shigar ƙarar sun haɗa da ministan gidaje da raya birane da ministan ilimi da kamfanin Pluck Global Company Limited da hukumar kula da yarjejeniyoyin ba da kadarorin gwamnati (ICRC), da antoni janar na ƙasa.

25/06/2026

Maraba da ku zuwa Darul Hadith Academy 📚
"Ilimi haske ne, tarbiyya ginshiƙi ce, kuma kyawawan ɗabi'u su ne adon rayuwa."
A Darul Hadith Academy muna ƙoƙarin gina ɗalibai masu ilimi, tarbiyya, da tsoron Allah, domin su zama abin alfahari ga iyayensu da al'ummarsu.
✨ Karatun Al-Qur'ani Mai Girma ✨ Hadisi da Ilimin Addini ✨ Tarbiyyar Musulunci ✨ Koyarwa cikin tsari da kulawa
Muna maraba da duk masu sha'awar ilimi da tarbiyya su kasance tare da mu.
🤲 Allah Ya sanya iliminmu ya zama mai amfani, Ya albarkaci malamai, ɗalibai, da iyaye baki ɗaya.

Address

All Heroes, Behind Mai Unguwa House, , , Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi
860101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Hadith Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category