Abdulnasir bello

Abdulnasir bello ALHAMDILLAH FOR EVERYTHING ���

11/09/2026
11/09/2026

Adc

TABBAS MALAMI KACIKA GWARZO Haqiqa Dr. Abubakar Malami, SAN ya nuna cewa shi gwarzo ne, jajirtacce kuma mutum ne mai aqi...
22/08/2026

TABBAS MALAMI KACIKA GWARZO

Haqiqa Dr. Abubakar Malami, SAN ya nuna cewa shi gwarzo ne, jajirtacce kuma mutum ne mai aqida harma a siyasa. Duk da yawan qalubale, s**a da matsin lamba da ya fuskanta bai sa ya ja da baya daga burinsa na yi wa al'ummar jihar Kebbi hidima ba.

Duk da tsamgwama da kuma matsin lamba, da qoqarin bata masa suna ta hanyar shari'ah a kafafen sadarwa, bayan ya shafe sheakaru takwas yana hidima ga qasa a matsayin Ministan Shari'a kuma Babban Lauyan Tarayya.

Amma duk da wayannan ababen basu karya masa guiwa ba, Maimakon haka, ya cigaba da kasancewa tare da al'umma, yana saurarensu tare da nuna qudurin shi na son kawo sauyi mai albarka a jihar kebbi.

Yanzu da nake wannan rubutun, duk da qalubalen da ya fuskanta, Dr. Abubakar Malami San Shine Dantakarar gwamna a jam'iyyar ADC duk da Gwabnatin APC bata so ba, kuma dubban al'ummar Kebbi sun amsa kiran Dankhadi, sun bayyana goyon bayansu gare shi da fatan samun shugabanci mai adalci, gaskiya da kuma cigaba.

2027 ba kawai zabe ba ne, lokaci ne na yanke shawarar makomar jihar Kebbi da take cikin halin Raahin Tsaro, Rashin Ingantaccen Kiwon lapiya da harkar Ilmi, Rashin sanin hanyoyin bunqasa tattalin Arziki da kuma Rashin Makamar aiki a hannun yan koyo.

Abinda yafi dqcewa shine mu hadu baki dayanmu, mu marawa jama'iyar ADC baya, mu mara wa Dr. Abubakar Chika Malami baya domin gina sabuwar Kebbi mai cigaba.

2027 SAI MALAMI
2027 SAI SANKHADI
2027 SAI CHIKA MATA DA MAZA
2027 SAI ADC

ALLAH YA ALBARKACI JIHAR KEBBI DA KUMA JAMA'IYARMU TA ADC MAI ALBARKA.

07/03/2026

Check out baba_rigima LIVE streams on TikTok! Watch, follow, and discover the latest content from baba_rigima.

Maganar ka turawa mutum SIDRA shi kuma ya hanaka kudi yayi blocking dinka wannan lefin masu turawane 100%, anyiwa mutane...
21/12/2025

Maganar ka turawa mutum SIDRA shi kuma ya hanaka kudi yayi blocking dinka wannan lefin masu turawane 100%, anyiwa mutane a baya amma wasu basa daukar darasi a rayuwa, ni idan zanyi hulda da mutum to saina sanka nasan unguwar ku, nasan inda kake zama sannan na yaba da tsarin yadda kake mu amala da mutane na tabbatar baka da matsala sannan zanyi hulda irin wannan dakai, amma haka kawai ba sididi ba sadada wai mutum yace ka tura masa kadarar ka haka kawai kaikuma sarkin yadda saika kwasa ka tura masa, kuma sai anyi blocking din mutum se yayi capturing ya dora yana kuka an cuci shi, idan ni ne admin ma wlh bazan na approving irin wannan posting din ba, an fada muku an fada muku, kuma kuna ji kuna gani amma sai kunje kunyi to sai kuje kuyi tayi 🙏🙏

08/12/2025

A bunburutu price na scāmmérs yafi na kowa kyau, saboda in an tura ba biya zasuyi ba😂

Abinda ake siya ₦50 zasu iya siya ₦200+🤔

🎁 Exclusive Limited Offer: Get 10K EXP for the $SOSO Airdrop upon registration!👉 Claim Now:
05/12/2025

🎁 Exclusive Limited Offer: Get 10K EXP for the $SOSO Airdrop upon registration!
👉 Claim Now:

Live Crypto Prices, Bitcoin/ETH ETFs Data, On-Chain Data Dashboard, Bitcoin Spot ETF Trends, and Up-to-the-Second Cryptocurrency News.

1. *Swap na sauka yanzu**Akula idan hoton fuskar baiyi kyauba za a maidakai Kwana bakwai 7days*🔥 2. *Sidra sunfitar da z...
04/12/2025

1. *Swap na sauka yanzu*
*Akula idan hoton fuskar baiyi kyauba za a maidakai Kwana bakwai 7days*

🔥 2. *Sidra sunfitar da zakka masu tsohon accounts* 2022 - 2023

💥 *Zakaga balance naka yaragu kuma dama akwaii Wanda nasu balance din suke gani amma baya fita to yau sidra sun cireshi*

*Allah yasa mu dace* 😔😊

✅✅✅✅✅p2p ✅price calculation ✅✅exchange ✅✅over two years har yanzu bamu zo wajan ba 🙄🙄🙄
03/12/2025

✅✅✅✅✅

p2p ✅

price calculation ✅✅

exchange ✅✅

over two years har yanzu bamu zo wajan ba 🙄🙄🙄

Address

Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulnasir bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share