Sheikh Goni Imam Yusuf Suru

Sheikh Goni Imam Yusuf Suru taaleem

08/09/2026

KRATUN LITTAFIN "لا اله الا الله"

DARASI NA 16

DAGA MASALLACIN JUMA'A NA OLD KARMO HANYAR KARMO-LIFE CAMP FCT ABUJA

TARE DA MALAM USMAN HAMZA ALBAYAN IKARA

8th September 2026

08/09/2026

KARATUN LITTAFIN QAWA"IDUL FIQIHIYYA
SHEIKH IMAM UMAR ABUBAKAR SADIQ JEGA
YAU TALATA 26/03/1448 AH 08/09/2026

06/09/2026
06/09/2026

📚 KARATUN LITTAFIN MUKHTASAR ZĀDUL MA'ĀD

📖 Darasi na 15

🎙️ Tare da Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi

🕌 Daga Masjid Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi.

Muna gayyatar ku da ku kasance tare da mu domin sauraron wannan darasi mai albarka.

👉 Ku kalli shirin kai tsaye, ku yi Like, Comment, da Share domin sauran al'umma su amfana.

Allah Ya amfanar da mu da abin da za mu ji, Ya sanya shi cikin ma'aunin ayyukan alheri. Āmīn.

05/09/2026

GAGARUMAR MUHADARA IYAYE MATA DAGA MASJID SHEIKH ABBAS MUHAMMAD JEGA RAFIN ATIKU BIRNIN KEBBI

Sheikh Adam Albani Gombe
Al-Hafiz Muhammad Nuhu Wasagu

05/09/2026

GAGARUMAR MUHADARA DAGA MASJID SHEIKH ABBAS MUHAMMAD JEGA RAFIN ATIKU BIRNIN KEBBI

Mal. Ibrahim Al Hassan Sa'id Adam Jos

04/09/2026

GAGARUMAR MUHADARA DAGA MASJID SHEIKH ABBAS MUHAMMAD JEGA RAFIN ATIKU BIRNIN KEBBI

Sheikh Imam Engr Imran Ibn Usman Birnin Kebbi

Al-Hafiz Sani Lawal Bena

04/09/2026

GAGARUMAR MUHADARA DAGA MASJID SHEIKH ABBAS MUHAMMAD JEGA RAFIN ATIKU BIRNIN KEBBI

Sheikh Jamilu Dahir M/Jos

Al-Hafiz Abdurasheed Sulaiman Jega

04/09/2026

GAGARUMAR MUHADARA DAGA MASJID SHEIKH ABBAS MUHAMMAD JEGA RAFIN ATIKU BIRNIN KEBBI

Mal. Ibrahim Al Hassan Sa'id Adam Jos

Al-Hafiz Abdurasheed Sulaiman Jega

04/09/2026

🕌 HUDUBAR SALLAR JUMU’A 🕌

Jumma’a: 22 Rabi’ul Awwal 1448H
04/09/2026M

Masallacin Abubakar sadiq dake shiyyar gesse phase 11 Birnin Kebbi


Mai taken :

BIDI A CIKIN ADDININ MUSULUNCI

🎙️ Mai Gabatarwa:
Sheik GWANI IMAM ALARAMMA YUSUF ABUBAKAR SURU

KAI TSAYE | LIVE
Ku kasance tare da mu domin sauraron huduba mai cike da nasiha, tunatarwa da darussa masu amfani.

Ku yi SHARE domin sauran Musulmai su amfana.

Allah Ya amfanar da mu da abin da za mu saurara, Ya sa ya zama sanadin alheri a rayuwarmu. Āmīn.

Address

Liman Zangina Road B/k
Birnin-Kebbi
860101

Telephone

+2348168298677

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Goni Imam Yusuf Suru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category