Zaidu Bin Thabit Arabic And Qur'anic School, Birnin Kebbi

Zaidu Bin Thabit Arabic And Qur'anic School, Birnin Kebbi An Buda Wannan Shafin Mai Albarka Ne Domin Tallatawa Da Yada Karatuka Da Kuma Manufofin Wannan Makarantar Mai Albarka

12/09/2026
SAƘON TA'AZIYA.INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUUN!.Assalamualaikum Warahmatullah.Cikin Tsananin Jimami Da Kuma Mayarda A...
06/07/2026

SAƘON TA'AZIYA.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUUN!.

Assalamualaikum Warahmatullah.

Cikin Tsananin Jimami Da Kuma Mayarda Al'amari Ga Allah, Hukumar Wannan Makarantar Mai Albarka Na Miƙa Saƙon Ta'aziyar Ta Zuwa Ga Ɗan'uwa Usman da sauran Ahli baki daya, bisaga rasuwar mahaifinsa a yau!.

Muna Roƙon Allah Ya Jiƙan sa Da Rahama, Allah Ya Karɓi Baƙuncin Sa, Allah Ya Haskaka Ƙabarin Sa, Allah Ya Albarkaci Abunda Ya Bari, Allah Ya Bawa Iyalan Sa Da Sauran Al'umma Haƙurin Rashin Sa.

Za'a ayi samun @⁨Mudassir Usman Mahuta ta numbar wayar sa domin isar da Ta'aziyya 🙏🏻

Zaidu Bin Thabit Media Team.
📍Sen. Adamu Augie Road, Behind College Of Nursing Science, G.R.A, Birnin Kebbi.
☎️ 08162000040, 08107269239

SANARWAR KOMAWA MAKARANTA!!!Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wa Barakatuh.Hukumar Makarantar Zaidu Bin Thabit Arabic and ...
02/06/2026

SANARWAR KOMAWA MAKARANTA!!!

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wa Barakatuh.

Hukumar Makarantar Zaidu Bin Thabit Arabic and Qur'anic School tana sanar da ɗalibai, iyayen yara da kuma daukacin al'ummar Musulmi cewa hutun Eid-el-Kabir (Sallar Babba) ya ƙare.

In Sha Allah, za a ci gaba da karatu daga ranar:
📅 Laraba, 03/06/2026

Muna roƙon ɗalibai da iyayen yara su tabbatar da dawowa makaranta akan lokaci domin ci gaba da harkokin karatu yadda ya kamata.

Ga ɗalibanmu da ke wasu garuruwa (Boarding Students), muna addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya tsare ku a hanyoyinku, Ya kuma dawo da ku lafiya.
Zaidu Bin Thabit Media Team.

📍 Sen. Adamu Augie Road, Behind College of Nursing Science, G.R.A, Birnin Kebbi.
☎️ 07062021318 | 08107269239 | 09022053602

Allah Ubangiji ya maimaita muna🙏🏻
27/05/2026

Allah Ubangiji ya maimaita muna🙏🏻

HUTUN BABBAN SALLAH.!Assalamualaikum Warahmatullah.Hukumar Wannan Makarantar Mai Albarka Tana Sanar Da Ɗalibai, Iyayen Y...
20/05/2026

HUTUN BABBAN SALLAH.!

Assalamualaikum Warahmatullah.

Hukumar Wannan Makarantar Mai Albarka Tana Sanar Da Ɗalibai, Iyayen Yara Da Kuma Sauran Al'ummar Musulmi Cewa Ta Rufe Makaranta Domin Zuwa Hutun Sallah Babba.

Tsawon Hutun Zai Kasance Kamar Haka In Shaa Allah:

Daga Yau Laraba, 20-05-2026
Zuwa Ranar Laraba 03-06-2026

Muna Fatar Ɗalibai Zasu Cigaba Da Muraaji'ar Karatukan Su, Musamman Masu Haddar Alqur'ani Mai Girma, Muna Yima Ku Fatar Kyakkyawan Hutu Mai Cike Da Nishaɗi Da Walwala,

Ɗaliban Mu Dake Wasu Garurwan (Boarding Students) Muna Addu'a Allah Ya Kaiku Gidajen Ku Lafiya, Allah Ya Hada Fuskokin Ku Dana Iyalan Ku Cikin Aminci Da Alkhairi.

Zaidu Bin Thabit Media Team.
📍Sen. Adamu Augie Road, Behind College Of Nursing Science, G.R.A, Birnin Kebbi.
☎️ 07062021318, 08107269239,09022053602

Assalamualaikum Warahmatullah.Muna Sanarda Khatmar Haddar Alqur'ani Mai Girma Da Ɗaliban Mu Uku (3) Zasuyi A Wanann Assa...
14/05/2026

Assalamualaikum Warahmatullah.

Muna Sanarda Khatmar Haddar Alqur'ani Mai Girma Da Ɗaliban Mu Uku (3) Zasuyi A Wanann Assabar Mai Zuwa In Shaa Allah.

Allah Ya Nuna Mana Lokaci Yasa Ayi Lapia.

26/04/2026

Allahumma Ameen 🙏🏻

26/04/2026

Assalamualaikum Warahmatullah!

SAƘON TA'AZIYA.INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUUN!.Assalamualaikum Warahmatullah.Cikin Tsananin Jimami Da Kuma Mayarda A...
22/01/2026

SAƘON TA'AZIYA.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUUN!.

Assalamualaikum Warahmatullah.

Cikin Tsananin Jimami Da Kuma Mayarda Al'amari Ga Allah, Hukumar Wannan Makarantar Mai Albarka Na Miƙa Saƙon Ta'aziyar Ta Zuwa Ga Mal Muhammad Nuhu Wasagu (PA) @⁨Muh . d wasagu⁩ , Da Sauran Al'ummar Musulmi Gabaɗaya A Bisa Rashin Mahaifinsa da yayi.

Haƙiƙa Malam ya kasance mutum ne mai fara'a da son mutane ga kuma sada zumunta.

Muna Roƙon Allah Ya Jiƙan Malam Da Rahama, Allah Ya Karɓi Baƙuncin Sa, Allah Ya Haskaka Ƙabarin Sa, Allah Ya Albarkaci Abunda Ya Bari, Allah Ya Bawa Iyalan Sa Da Sauran Al'umma Haƙurin Rashin Sa.

Zaidu Bin Thabit Media Team.
📍Sen. Adamu Augie Road, Behind College Of Nursing Science, G.R.A, Birnin Kebbi.
☎️ 08162000040, 08107269239

Masha Allah. Muna Godiya Da Wannan Ziyarar.Allah Ya Sakawa Jagororin Memorizers of Qur'an Forum Da Alkhairi.
06/09/2025

Masha Allah. Muna Godiya Da Wannan Ziyarar.

Allah Ya Sakawa Jagororin Memorizers of Qur'an Forum Da Alkhairi.

Address

Sen. Adamu Augie Road, Behind College Of Nursing Science
Birnin-Kebbi

Opening Hours

Monday 03:00 - 06:00
Tuesday 03:00 - 06:00
Wednesday 03:00 - 06:00
Saturday 12:30 - 08:00
Sunday 12:30 - 08:00

Telephone

+2348107269239

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaidu Bin Thabit Arabic And Qur'anic School, Birnin Kebbi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zaidu Bin Thabit Arabic And Qur'anic School, Birnin Kebbi:

Shortcuts

Share

Category