Ustaz Hussaini Abubakar Giro Argungu Da'awah

Ustaz Hussaini Abubakar Giro Argungu Da'awah Wannan Page Anbudeshine Domin Isarda Sakon Allah from Argungu Nigeria

Gayyata Gayyata Gayyata Muhadara Muhadara Sheikh Umar Sadiq Jega Mataimakin Director Da'awa Na Kasa Mataimakin Shugaban ...
18/08/2026

Gayyata Gayyata Gayyata

Muhadara Muhadara

Sheikh Umar Sadiq Jega Mataimakin Director Da'awa Na Kasa Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai Na Jahar Kebbi

Zai Gabatar Da Muhadara Masallacin Kofar gidan marigayi sheikh Dr Abubakar Giro Argungu

Ranar Talata* *18 August 2026

Magrib Zuwa Isha'i

Allah Ya Bada Ikon Halarta Ameeen

03/12/2025

DA'AWA DA'AWA DA'AWA DA'AWA DA'AWA
Jamhoriyar Niger Garin Yamai Insha Allah

04/11/2025

Sunnah Sak Bid'a Sam, Allah Ya Gafarta Maka Yayi Maka Rahama

Sanarwa Sanarwa Sanarwa Muhadara Muhadara Muhadara Majalisin Sheikh Giro Argungu Yau Talata Magrib Zuwa Isha'i masjid Ko...
04/11/2025

Sanarwa Sanarwa Sanarwa
Muhadara Muhadara Muhadara
Majalisin Sheikh Giro Argungu

Yau Talata Magrib Zuwa Isha'i

masjid Kofar Gidan Marigayi Sheikh Giro Argungu

31/10/2025
29/10/2025

Sanarwa Sanarwa Sanarwa
Gagarumin wa azin Walimar Haihuwar Yaron Da aka Haifawa Sheikh Hussaini Dr Abubakar Giro Argungu Gobe Alhamis insha Allah

WA'AZI KOFAR GIDAN MARIGAYI SHEIKH ABUBAKAR GIRO ARGUNGU A GARIN ARGUNGUKu kasance tare da mu a gagarumin wa'azi da za a...
15/07/2025

WA'AZI KOFAR GIDAN MARIGAYI SHEIKH ABUBAKAR GIRO ARGUNGU A GARIN ARGUNGU

Ku kasance tare da mu a gagarumin wa'azi da za a gudanar a kofar gidan Marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu, cikin garin Argungu.

📢 MaIami Mai wa’azi:

👤 Sheikh Abbas Muhammad Jega
(Mataimakin Shugaban Kungiyar JIBWIS na Biyu & Shugaban Majalisar Malamai ta Jihar Kebbi)

Tare da

👤 Alaramma Nasiru Salihu Gwandu
(Sakataren Majalisar Alarammomi ta JIBWIS Nigeria)

đź—“ Rana: Laraba, 16/07/2025
🕓 Lokaci: Bayan sallar La’asar
📍 Wuri: Kofar gidan Sheikh Abubakar Giro, Argungu

12/09/2024

JAWABIN MATAIMAKIN SECRETARY NA
MALAMAI,KUNGUYAR JIBWIS TA JIHAR KEBBI( USTAZ IMAM HUSSAINI ABUBAKAR GIRO) , DAGA WURIN SHIRIN M-SIC WANDA KUNGUYAR IZALAH KARKASHIN JAGORANCI SHEIK IMAM DR ABDULLAHI BALA LAU WANDA AKE SANYA WA MASU NAKASA KAFAFU DA HANNAYE KYAU TA A KARKASHIN KULA WAR KUNGUYAR IZALAH TA JIHAR KEBBI

Address

Argungu
Birnin-Kebbi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ustaz Hussaini Abubakar Giro Argungu Da'awah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ustaz Hussaini Abubakar Giro Argungu Da'awah:

Shortcuts

Share