Hausa Zallah

Hausa Zallah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Zallah, Bebeji LG, Bebeji.

20/12/2025

DUK ME KARE YAN TA ADDA FULANI SHIMA DAN TA ADDA NE DAN UBAN SA

Nmandi kanu & Bello Turji Da Sauran Yan ta adda fulani Kamar Yadda Nmandi kanu Yake Dan Adda Haka Suma Fulani Yan Ta Add...
22/11/2025

Nmandi kanu & Bello Turji Da Sauran Yan ta adda fulani

Kamar Yadda Nmandi kanu Yake Dan Adda Haka Suma Fulani Yan Ta Adda suke Yan ta adda Kuma Irin Aikin su Guda Hasalima Su Bello Turji Ado Aleru Sunfi shi Munan Ta, addanci
Domin Kuwa Anan Arewa Ma
Akwai Manyan Yan ta adda fulani Amma Haryanzu Babu Wanda Yakira Su Da Yan ta adda Kamar Yadda Ake Kiran Nmandi kanu mufa Munyarda Ayiwa Kowa Hukuncin Abinda Yayi Yanzu Akama Su Bello Turji Ado Aleru Dogo Gide Dasauran Yan ta adda fulani Tunda Suna cikin Nageriya

Fulani Yan Ta Adda Sun Kashe Mutum 3 Da Yin Garkuwa Da Mutum 64 a Tsafe zamfara Bayan Ziyarar Bello Matawalle Karamin mi...
17/11/2025

Fulani Yan Ta Adda Sun Kashe Mutum 3 Da Yin Garkuwa Da Mutum 64 a Tsafe zamfara Bayan Ziyarar Bello Matawalle Karamin minister Tsaro Ranar Asabar

Big shout out to my newest top fans! Abbas Isma'eel Kwankwasiyya, Auwalu Abdu, Kamilu Abubakar RG, Kabir Solana
30/10/2025

Big shout out to my newest top fans! Abbas Isma'eel Kwankwasiyya, Auwalu Abdu, Kamilu Abubakar RG, Kabir Solana

Hausawan Kasar Hausa Ina Mafita Lokaci Yayi Da Hausawa zasu Gane Cewa Kalmar Hausa fulani karya ce Kuma Dole Hausawa Su ...
29/10/2025

Hausawan Kasar Hausa Ina Mafita

Lokaci Yayi Da Hausawa zasu Gane Cewa Kalmar Hausa fulani karya ce Kuma Dole Hausawa Su Hada Kai A Kungiyar Hausawan Nageriya Domin kare Muradun Hausawa Zalla 💪

Muna Fada Muku Kabilanci Ne Yahana Daukar Mataki Akan Yan ta adda Su Bello Turji

Gasufa Fulani Masu Ciwon Hassada Ga Hausawa Tace Auren Bahaushe Dan ArewaAlkairi Ne shine fa Suke Ta Ihu 🤣🤣
27/10/2025

Gasufa Fulani Masu Ciwon Hassada
Ga Hausawa

Tace Auren Bahaushe Dan Arewa
Alkairi Ne shine fa Suke Ta Ihu 🤣🤣

tsohon gwamnan Bauchi Kuma shugaban kungiyar Fulani ta tabital pulaaku na Nigeria Isa Yuguda ya gana da kungiyoyin Fulan...
27/10/2025

tsohon gwamnan Bauchi Kuma shugaban kungiyar Fulani ta tabital pulaaku na Nigeria Isa Yuguda ya gana da kungiyoyin Fulani inda ya tabbatar masu da cewa Fulani bandits kare kansu suke yi zaluntar su akayi, Isa Yuguda yace tun a baya ta lokacin yana gwamna ya gana da Halilu Sububu inda shima ya tabbatar masa da irin zaluncin da akai masu wanda ya ya sanya su daukar makami, sai dai kuma bincike ya tabbatar da cewa Halilu Sububu ya gaji sata ne daga wajan mahaifinsa domin mahaifin nasa ma wajan fashi da makami ne ya rasa ransa, haka zalika Halilu Sububu dasu shaɗari, Buharin daji dasu Ada Aleru sune wadanda su kafa kungiyoyin Fulani na satar shanu inda Halilu Sububu yake zuwa masu da hayar bindigogi kafin daga bisani s**a yaye manyan yara a harkar irin su dogo gide dasu Bello turji, daga baya bayan sun bunkasa sunyi karfi sun soma aiyukan garkuwa da mutane wanda shine ya kawo mu har zuwa yau dai dai ko a firar sa da jaridar leadership Isa Yuguda yace Hausawa ne s**a zalunci Fulanin su raba su da iyayan su wanda hakan yasa s**a dauki makami domin kare kansu, sai dai a zahiri zamu iya cewa wannan magana ƙage ce da ƙoƙarin bawa Fulani bandits kariya saboda duk wadannan bandits din an san iyayan su kuma iyayan sunanan araye babu abin da akai masu, gaskiyar bayanin da yai karo da bayanan kariya da isa yuguda ke kokarin bawa su Fulani bandits din .

Ga hujja daga gidan jaridar leadership
Ga link na firar
https://leadership.ng/ganduje-yuguda-others-form-fulani-coalition-against-insecurity/

Ga hujjar bidiyon daga taron sa da kungiyoyin Fulani
https://www.facebook.com/100070906815544/posts/839010285139191/?app=fbl

menene ra'ayin ku akan haka?

DA GASKE HAUSA FULANI ABU ƊAYA NE KO YAUDARAR HAUSAWA AKE?Photo ne guda biyu ɗaya sanata Shehu Buba ne a wajan babban ta...
26/10/2025

DA GASKE HAUSA FULANI ABU ƊAYA NE KO YAUDARAR HAUSAWA AKE?

Photo ne guda biyu ɗaya sanata Shehu Buba ne a wajan babban taron Kaduna dasu shirya ranar 15 October aka ce Hausa ba kabila bane sannan Hausa Fulani abu ɗaya ne. dayan photon kuma yau ne sanata Shehu Buba lokacin daya halacci wajan taron ɗaya daga cikin kungiyoyin su na Fulani zalla. Shin me ku fahimta kuma menene ra'ayin ku?

"Abin takaici "Babban kalubalen Hausa shine waɗan da ta raya, ta ɗaukaka Mutuncin su ta mutunta su, ta masu riga da wand...
26/10/2025

"Abin takaici "Babban kalubalen Hausa shine waɗan da ta raya, ta ɗaukaka Mutuncin su ta mutunta su, ta masu riga da wando, sune suke mata butulci" cewar babban Farfesa Aliyu Muhammad Bunza.

26/10/2025

Jami'an tsaro 💪sun samu nasarar halaka Fulani bandits yaron Bello Turji mai suna "ƘAHON SA YA YAFI BAHAUSHE" Allah Yakara Nauyin kasa Shege irin Tsiya 🔥

Hausawa Kunji Abinda Fulani sukeFada Akan Matsalar Rashin Tsaron mu Muna Kara Fada Muku Fulani Sune Yan ta adda Kuma Sun...
13/10/2025

Hausawa Kunji Abinda Fulani suke
Fada Akan Matsalar Rashin Tsaron mu Muna Kara Fada Muku Fulani Sune Yan ta adda Kuma Sune suke Daukar Nauyin Ta,addanci Da kan su

✍️Hausa Zallah

Address

Bebeji LG
Bebeji
BEBEJIROAD

Telephone

+2349072213228

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Zallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Hausa Zallah:

Shortcuts

Share