Jibwis Imams Forum, Tirwun/Tudun Salmanu Bauchi

Jibwis Imams Forum, Tirwun/Tudun Salmanu Bauchi

Share

Dedicated to unity, knowledge, and guidance under the light of Qur’an and Sunnah.

22/03/2026

ASSALAMU ALAIKUM.
TUNATAR WA, YAU NE WANNAN MASALLACI NAMU MAI TARIN ALBARKA A CIKIN WANNAN ANGUWA MAI CIKE DA ALKHAIRORI ZAI KARBI MANYA-MANYAN BAKI DAGA SASSA DABAN-DABAN NA BAUCHI DA KEWAYE.

LALLAI MUN TURA SAKONNIN GAYYATA SASSA DABAN-DABAN TA HANYAYOYI KALA-KALA, A YAYIN DA MUKA GA DAYAWA DAGA CIKIN AL'UMMAR MUSULMI NA NESA SUNYI TA YADAWA DA NIYYAN SAKO YA BAZU DOMIN SAMUN LADA DAGA MAHALICCI.

WAƊANNAN BAKI BA KOMAI ZAI KAWO SU MASALLACIN ANGUWAN BA SAI AMSA KIRAN BABBAN LIMAMIN MU IMAM RABI'U BARAU BAL.

HADUWA CE TA ALLAH DA NIYYAN YADA ADDININ ANNABIN MU MACECIN MU (MUHAMMADUR RASULULLAHI S.A.W).

DON ALLAH KAMAR YADDA MALAM YAYI KIRA TIN FARKO, A TALLAFA DA ABINDA ZA'A CIYAR DA BAKIN DA SUKAZO KUSA DA GIDAJEN MU DONIN NEMAN YARDAR ALLAH MUYI IYA BAKIN KOKARIN MU. DAGA YAU KUMA BA'A SAN RANDA IRIN HAKAN ZAI SAKE SAMUN MU BA.

ABU ABDURRAHMAN YA SANYO ACCOUNT DIN MASALLACI GA MASU TURA KUDI.

GA MASU DAFA ABINCI KUWA KO SAYAN KAYAN SHAYE-SHAYE SUNA IYA KAWOWA KAI TSAYE.
ALLAH BAMU IKO YA KARBA MANA.

23/02/2026

ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!!
ALHAMDULILLAH!!!

GAGARUMAR NASARA.
DR. RILWANU MOHAMMED (SANTURAKIN DUGURI)
YA DAUKI NAUYIN SANYA KARATUN MU NA BAGAREN MAZA WANDA MALAMIN MU IMAM DR. RABI'U BARAU BALL KE GABATAWARA BAYAN SALLAN ASUBA A GIDAN REDIYO.

GIDAN REDIYO:
ALBISHIR 99.7

LOKACI:
5:00PM ZUWA 5:30PM

ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI AMIN.

11/02/2026

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

👇👇👇👇👇👇👇
IMAM Dr. RABI'U BARAU BALL YANA FARIN CIKIN GAYYATAN DAUKACIN 'YAN UWA MUSULMAI ZUWA WAJEN GAGARUMIN WA'AZI WANDA ZA'A GUDANAR INSHA ALLAH KAMAR HAKA:

RANA: JUMA'A 25/08/1447AH
13/02/2026.
LOKACI: BAYAN SALLAN MAGRIB.
WURI: MASALLACIN ASSALAM, SABON LAYI BAUCHI.

ALLAH YA BADA IKON HALARTA AMIN.

SOCIAL MEDIA TEAM, JIBWIS TIRWUN/TUDUN SALMANU BAUCHI.

08/01/2026

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
👇👇👇👇👇👇
IMAM Dr. RABI'U BARAU BALL YANA FARIN CIKIN GAYYATAN DAUKACIN 'YAN UWA MUSULMAI ZUWA WAJEN GAGARUMIN WA'AZI WANDA ZA'A GUDANAR INSHA ALLAH KAMAR HAKA:
RANA: JUMA'A 19/07/1447AH
09/01/2026.
LOKACI: BAYAN SALLAN MAGRIB.
WURI: MASALLACIN ABDULLAHI MAI AUDUGA KUSA DA SHATALE-TALEN AWALAH.
ALLAH YA BADA IKON HALARTA AMIN.
SOCIAL MEDIA TEAM, JIBWIS TIRWUN/TUDUN SALMANU BAUCHI.

01/12/2025

ASSALAMU ALAIKUM,

*GAYYATAR GAGARUMIN WA'AZI NA WATA--WATA KARKASHIN ZAUREN LIMAMAI RESHEN JIBWIS TIRWUN "A" GWALLAGA BAUCHI L.G.A.*

Mukaddashin Shugaban ZAUREN LIMAMAI Reshen Tirwun "A" JIBWIS GWALLAGA Bauchi LGA, **Imam Dr Rabiu Barau Bal* , na farin cikin gayyatar illahirin musulmai zuwa wajen Gagagarumin Waazi Wanda zai gudana kamar Haka;

*RANA;* Juma'a 5/12/2025

*LOKACI:* Bayan Sallar Magrib

*WURI:* Massallacin Usman BN Affan (Massallacin Mal Sani)
Arewa da Primary Tudun Salmanu unguwar sarakuna, Bauchi

*MALAMAI MASU WA'AZI:*

1. Dr. Umar Shehu Aliyu ..... ..Hakkokin Annabi SAW

2. Imam Muazu Idris Guyaba ......Tarbiyya

3. Sheikh Daud Muhammad......Ta'aleeki

*ALARAMMOMI:*

1. Alaramma Abdurrahman Ayuba Umar

2. Gwani Amiru yunusa guru

Allah ya bada ikon Halarta Ameeeen

Sanarwa
*Imam Muazu Idris Guyaba*

Shugaban Kwamitin Wa'azi

05/11/2025

Assalamu Alaikum
GAYYATAR GAGARUMIN WA AZI NA WATA-WATA
KARKASHIN ZAUREN LIMAMAI RESHEN TIRWUN 'A' JIBWIS GWALLAGA BAUCHI, L.G.A.

Mukaddashin Shugaban Zauren,
*Imam Dr. Rabi'u Barau Ball.*
Na farin Cikın gayyatar Ilahirin Musulmai zuwa wajen Gagarumin wa'azi wanda zai gudana kamar haka:

🗓Rana Juma's 7/11/2025
⏲️Lokaci:
Bayan sallar magrih
📍Wuri:
Masallacin Al-Furkan, Bakalori Hanyar Firo Daura da Gida dubu.

MALAMAI MASU WA'AZI._________________MAUDU'I
1.Kadi Muh'd Kailani Haruna.___Hadinkai A Musulunci.
2. Dr. Usman Ibrahim Giaɗe.________________Tauhidi
3. Dr. Rabi'u Baran Bal.__________________Ta'aliki

ALARAMMOMI.
1. Alaramma Isah Muhammad
2. Alaramma Abdurrahman Ayuba Umar.
Allah ya bada ikon halarta. Ameen

Sanarwa
Imam Mu'azu Idris Guyaɓa,
Shugaban kwamitin Wa'azi.
Karin bayani
08069117957/08038400527

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Tirwun Tudun Salmanu
Bauchi