Sautul haq online islamiyya school

Sautul haq online islamiyya school Teaching qur'an and other Islamic related knowledge

20/12/2025

Barkanmu da dare yan uwa masu albarka, Allah ya shiga lamarinmu ya sanyawa rayuwanmu albarka.

πŸ“ŒπŸ“Œ
18/12/2025

πŸ“ŒπŸ“Œ

18/12/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barkatuh.

Wannan makaranta mai albarka tana farin cikin sanar da yan uwa musulmi gagarimin tarin alkhairi da tazo musu dashi

Wannan makaranta tashirya tsaf domin koyar da dalibai masu sha'awar koyon karatuttukan addinin musulunci kamar haka:-
1:Al Qur'ani
2:Hadith
3:hada baki; wanda zai taimakama 'yan uwa masu niyyar koyon karatu matukar sosai.

Sautul haq ta shirya tsaf domin baku ingantaccen karatu kana ta warema' yan uwa mata kebattaccen lokaci da zasu gudanar da darrusansu hakaza ta warema 'yan uwa maza nasu lokacin.

Domin karin bayani zaku iya yuntubarmu a
08067002541
09122114813 WhatsApp only

Sautul haq online islamiyya school
[email protected]

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul haq online islamiyya school posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category