24/08/2026
Assalamu Alaykum wa Rahmatullahi.
Sakamakon yanayin ruwa da ake ciki a yau din nan, wanda har zuwa yanzu ana ruwa, an daga karatun Al-Muharrar da PROF. zai gabatar a yau zuwa gobe, in shaa Allah.
Allah Ya ba da ladan niyya, Ameen.