Aminu Muhammad Hadi Attijany Bauchi

Aminu Muhammad Hadi Attijany Bauchi العلم والتربية والتقوى

20/07/2026

YANZU DAI ALLAH YA BAYYANA MANA LAKURAWAN FILI DANA BOYE

06/06/2026

KARATUN FIQHU CIKIN LITTAFIN 📖 HALLUL MASA'IL

Zama Na Uku (004)
الإيمان بالملائكة

17/05/2026

Manufar Saka Karatu A Social Media

02/05/2026

SHIMFIDAR KARATUN FIQHU

CIKIN LITTAFIN 📚 HALLUL MASA'IL SHARHIN MUKHTASARUL AKHDARI

Tare da Aminu Muhammad Hadi Attijany Bauchi

Assalamu Alaikum Insha Allahu Zamu Fara Gabatar da Karatun Fiqhu Cikin Littafin Hallul Masa'il 📚 Sharhin Matnul Akhdari ...
29/04/2026

Assalamu Alaikum

Insha Allahu Zamu Fara Gabatar da Karatun Fiqhu Cikin Littafin Hallul Masa'il 📚 Sharhin Matnul Akhdari Duk Ranar Asabar

Ya Rabbi Allah Ka Yarda da Wannan Aiki Ya Sanya Ikhlasi A Ciki Ka Amfanar da Al Ummar Sayyiduna Rasulullahi ﷺ Dashi

Babu Abinda Yake Cikin Rayukan Mu Na Bacin Rai Daya Wuce Zaluntar Khalifa Sheikh Sani Zari'a Da Akayi Ilahirin Yan Dariq...
11/03/2026

Babu Abinda Yake Cikin Rayukan Mu Na Bacin Rai Daya Wuce Zaluntar Khalifa Sheikh Sani Zari'a Da Akayi Ilahirin Yan Dariqa Gaba Daya Don Haka Ba Zamuyi Shiru ba

Hakika Mun Sani Cewar da Yawa Daga Cikin Sadatun Mu Basuyi Biris Da Lamarin Ba Kowa Yana Iya Iyawar Sa

Ya Rabbi Ya Ubangiji Kai Ne Ka Hana Zalunci Kuma Kana Gaggauta Karban Addu'an Wanda Aka Zalunta Ya Allah Muna Rokonka da Sunayenka Tsarkaka Duk Mai Hannu Cikin Zaluntar Khalifa Allah Kayi Maganinsa Ka Juya Kaidinsa Ya Koma Kansa Albarkacin Sayyiduna Rasulullahi ﷺ 🤲

La'ilaha Illallahu Wai Ta Ina Wadanda S**a Rinqa Fadi Tashi Domin Ganin An Kawar Da Maulana Prof Daga National Mosque Za...
07/03/2026

La'ilaha Illallahu

Wai Ta Ina Wadanda S**a Rinqa Fadi Tashi Domin Ganin An Kawar Da Maulana Prof Daga National Mosque Zasu Iya Kwatankwacin Abinda Yake Na Zunzurutun Karatu ?

Ga Fayyace Boyayyun Abubuwa A Fili Ga Fadin Gaskiya Miraran Ba Tare da Shakka Subhanallah

Allah Ya Kara Lafiya da Nisan Kwana

30/11/2025

Address

Bauchi State, Sheikh Aliyu Tsafe House, Kofar Wanbai, Gombe Road Doya Qwaters
Bauchi
740222

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Muhammad Hadi Attijany Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share