At-taisir College For Qira'at Bauchi

At-taisir College For Qira'at Bauchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from At-taisir College For Qira'at Bauchi, Tutor/Teacher, C/O DanGikka Primary School Bakaro, Bauchi.

02/05/2026

"فليست القراءة بتمضيغ اللسان ولا بتعويج الفكّ، ولا بتمطيط الشدّ، ولا بتقطيع المد....... بل القراءة السهلة العذبة، الحلوة اللطيفة، بلا تعسف ولا تكلف ولا تنطّع ولا تصنّع"

ابن الجزري رحمه الله

13/03/2026

"يا قومِ المُـداوَمـةَ المُـداوَمَـةَ، فإنّ اللهَ لم يجعلْ لعَـملِ المؤمنِ أجَـلًا دُونَ الْـمَوتِ"
الحسن البصري

23/02/2026

Alhamdulillah
Daurarmu karo na huɗu ta kammala cikin nasara, yayin da mu ka samu karance littafin
تزكية الجنان باختصار أخلاق حملة القرءان
da kuma
متن نونية السخاوي فى التجويد

Allah ya saka mana albarka ya karɓa mana ya sa albarka a wannan makaranta tamu ta At-taisir

Duk wanda ya yi registration ya zo ƙarfe 8:30am saboda raba littafan karatu don a fara karatu 9 daidai in sha Allah Wand...
20/02/2026

Duk wanda ya yi registration ya zo ƙarfe 8:30am saboda raba littafan karatu don a fara karatu 9 daidai in sha Allah
Wanda ya yi jinkiri wa kanshi👌👌

Lura da muhimmancin saiti da gyaran ɗabi'u da a ke buƙata tsakanin mahaddatanmu da ma masu yin haddar, hakan ya sa wanna...
16/02/2026

Lura da muhimmancin saiti da gyaran ɗabi'u da a ke buƙata tsakanin mahaddatanmu da ma masu yin haddar, hakan ya sa wannan makaranta mai albarka ta shirya daurar karanta takaitaccen littafi game da ɗabi'u da halaye na mahaddata Alqur'ani, ya ya kamata su kasance ? Tare da kuma sharhin littafin Nuniyyar Sakhawiy a ɓangaren Tajwidi.

Tuni dai mun samu wasu bayin Allah sun ɗauki nauyin mutum goma, yayin da kuma a ke ta yin registration saura kwana 5 in sha Allah

Allah kai mu lafiya ya gyara mana lamurra ya saka wa kowa da alkhairi🤲🤲

*DAURAH RAMADANIYYAH*Assalamu Alaikum Kwalejin nan na At-taisir da ya ke koyar da qira'oin Alqur'ani da sauran ilmomi a ...
05/02/2026

*DAURAH RAMADANIYYAH*

Assalamu Alaikum

Kwalejin nan na At-taisir da ya ke koyar da qira'oin Alqur'ani da sauran ilmomi a nan cikin garin Bauchi, yana sanar da DAURAH ta Ramadan da ya shirya kan littafai kamar haka:
✅نونية السخاوي فى التجويد
✅تزكية الجنان باختصار أخلاق حملة القرءان

Malamai masu gabatar da karatu:
1. Goni Ãmiru Yunusa Guuru
2. Goni Idris Garba Mai Gaskiya

⚠️Rana: 21-23/02/2026
Asabar zuwa Litinin
Satin farko na Ramadan

⚠️WURI: Za a sanar, nan ba da jimawa ba in sha Allah

⏏️Mahalarta: maza da mata

📝Kuɗin Rejista ₦2,000
Acc: 7015603952 (OPAY)
Name: Shu'aibu Mu'azu
Phone no: 08160667241 (WhatsApp)

⏺️Bugu da ƙari: za a bayar da kayan karatu tare da shahadar halarta ga waɗanda su ka yi rejista kuma su ka halarta.

⚠️Domin ƙarin bayani sai a karanta Flyer da kyau. Allah bada ikon halarta. Amin!

~ AT-TAISIR COLLEGE FOR QIRAA'AT, BAUCHI

Amiru Yunusa Guuru

29/01/2026

Muna ta shiri domin gudanar da DAURAH ta RAMADAN in sha Allah

Wane ɓangare ko littafi ya kamata mu yi DAURAH a kai ?
A ba mu shawari👇👇

29/01/2026

"ومن أراد اللهُ به خيرا رزَقـهُ حسْنَ القـصْدِ فى طلب العلم"

ابن الجوزي رحمه الله

16/01/2026

"فماذا تنفعُ القارئَ الروايةُ إذا قصّرَتْ به الدّرَايـةُ ..؟"

ابن الطحان رحمه الله

10/01/2026

Alhamdulillah
In sha Allah yau za mu koma karatu a wannan makaranta tamu a shekarar 25/26 tare da sabbin ɗalibai sama da 50 a ɓangarorin Qira'at da kuma Gyaran karatu.

Allah ya sa albarka ya taimaka

Address

C/O DanGikka Primary School Bakaro
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when At-taisir College For Qira'at Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category