17/11/2025
Sheik yakubu Ismael Kano
Allah ya qarawa sheik yakubu Ismael Kano lafiya da Nisan kwana mai Albarka
πππππ
17/11/2025
Ma Sha Allah
Al Hayyu -Al Qayyum π
Allah y Qara rufamana asiri duniya da lahira
18/03/2025
Dukkan tsanani Yana tare da sauqi, haka Allah y ce π
Duk Wanda ya aikata aikin alkhairi daidai da kwayan zarra zai gani.Allah y sa muga alkhairi
Allah ya daukaka musulunci da musulmai π
07/03/2025
Sheik yakubu Ismael Kano full tafsir,suratul yusufa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Bauchi