Jinqai AI and Digital Academy

Jinqai AI and Digital Academy EMPOWERING MINDS, SHAPING THE FUTURE

*SANARWA ! SANARWA !! SANARWA !!!*  *JINQAI AI & DIGITAL ACADEMY* na farin cikin sanar da al’umma cewa za a fara sabuwar...
18/08/2026

*SANARWA !
SANARWA !!
SANARWA !!!*

*JINQAI AI & DIGITAL ACADEMY* na farin cikin sanar da al’umma cewa za a fara sabuwar ajin koyon Computer, Graphic Design da Artificial Intelligence (AI).

Damar samun Karin ilimi akan abubuwan da aka koya muku

*LEVELS:*
1️⃣ Basic Class
2️⃣ Advanced Class
3️⃣ Professional Class

Za a koyar da darussa cikin aiki na zahiri (practical sessions) domin bai wa ɗalibai ƙwarewar da za su iya amfani da ita wajen karatu, aiki da kuma sana’a.

*FARA CLASS:*

7th September 2026
⏳ DURATION: 2 Weeks
🕘 TIME: 9:30 AM – 11:00 AM
📆 DAYS: Saturday, Sunday & Monday

*VENUE* : GGDSS K/Wambai, Gombe Road, Bauchi State

*REGISTRATION FEE* : ₦5,000 ONLY

MUTANE 20 KAWAI AKE BUKATA!
First Come, First Serve.

*ACCOUNT* : 8162905547
NAME: IBRAHIM YAHAYA
OPay

📞 FOR REGISTRATION & ENQUIRIES:
08162905547
09022963955
08063786492

Kada ku bari abaku labari
Ku shiga JINQAI AI & DIGITAL ACADEMY domin koyon ilimin zamani, samun ƙwarewa da gina makoma mai kyau.

EMPOWERING MINDS. SHAPING THE FUTURE.
JINQAI AI & DIGITAL ACADEMY — SERVICE TO HUMANITY.

09/08/2026
08/08/2026

16/07/2026

KASAN DAGA CIKIN AIKIN DALIBAN MU KENAN

Address

Bauchi
19479

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jinqai AI and Digital Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category