28/04/2020
Kai Allah kayafe mana,kwana kin mu sunata qarewafa Gobe kuma in ankai 6
Monitoring the younger generation to wisely choose carrier
Congratulations to all our dear and respected ex coppers for a successful #NYSC completion,Allah yasa rai zata mora kuma Allah ya karbi adduar ku akan neman abinyi
28/04/2020
Kai Allah kayafe mana,kwana kin mu sunata qarewafa Gobe kuma in ankai 6
Assalamu Alaikum.
Ina Rokon Allah Yayi muku Albarka fiye da kokarinku, Yayi muku
Rahama fiye da Tubanku,Ya Jikanku fiye da Tunaninku, Ya kara
azurta ku fiye da nemanku, Ya karbi Ibadunku fiye da kwazonku.
Allah Yayi wa mahaifanku rahama batare da binciken ayyukansu ba.
Allah ya rufa muku asiri duniya da lahira.happy ramadan
Kasan cewar kowanni dan Adam da irin jarrabawan dake samun Shi,hakan baya gwada anmanta dashi ne,Dan uwa BABANGIDA MUTUM2 da Yusuf tailor na gidan liman sunsamu raunI ajikinsu suna gida Allah yabasu lafya,yasa hakan tazamo musu kaffara
13/09/2019
31/08/2019
Inka yarda zaka iya taimakawa da duk abinda Allah ya h**e maka,ga wanda sukeda buqatar hakan kayi koda dai_dai da mur_mushine,to Lallai zaka cimma nasara.https://www.facebook.com/1477633555898329/posts/2348120975516245/?substory_index=0&app=fbl
24/08/2019
ALLAH KABAMU SA'AR CIN DUK WATA JARRABAWA ANAN RAYUWAR DUNIYA DA KABARI DA ALQIYAMA
Amadadin manbobin wannan shafi muna qara taya dukkan al'umma murnan Sallah na lahiya dafatan Allah yasa ibadun daaka gudanar kar babbu ne..ga dukkan alamu hakan na gwada cewa akwai nasara akan gwagwar maya daake kan tsira anan duniya da kuma gobe kiyama..Allah yabamu saa,Masu jinya da jarrabawa Allah yasa adace da samun lafya da nasara.
HAPPY SALLAH TO ALL OUR RESPECTED AND HUMBLE MEMBER
Assalam Alaikum
TO ALL MEMBERS AND UPCOMING MEMBERS
It's Another Ramadan...
May The Peace And Blessing Of Allah (SWT) Continue To Be Upon Muhammad(pbuh) And Shower On Us In This Month And The Rest. Ramadan Karim..
We The NSYSA Seeks For Your Continuous Supports In Prayer & Supplications For Many Us That Have Started Exams nd Those That Have Successfully Completed May Allah See Us Thorough All, Nd Also Not To Forget Our Dear Brothers Who Have Started NECO Exams, And Those Awaiting WAEC Result And Our State And The Country At Large.
Once Again Ramadan Kar33m..
Yours NSYSA