Zulkifli Yusha'u

Zulkifli Yusha'u

Share

Alhamdulillah Masha Allah

Photos from Zulkifli Yusha'u's post 01/10/2025

JIBIWS 01

Allah ya kara wa malam lafiya, kariya, daraja, imãni, albarka 🤲🤲🤲🤲

01/10/2025

Yã Allah ka rufa mana asirin duniya da kiyama🤲🤲🤲

30/09/2025

Yã Allah kai kake da iko akan komi yã Allah ka rufa mana asirin duniya da lahira
Yã mujibu sahlihin🤲🤲🤲🤲

30/09/2025

Gyara kayanka
Allah ya sa Mudace 🤲🤲

29/05/2025

Ya Allah kabamu ikon tuba kamin mutuwa
Ka gafartamana 🤲🤲🤲

26/05/2025

Zuwa yan zu ya tabbatar Allah ɗaya
Ya yarda Musulunci gaskiya ne
Ya yarda Al Qur'an gaskiya ne

23/05/2025

Alhamdulillah Masha Allah

22/05/2025

Nagari na kowa
Mugu sai mai shi
In ji Hausawa
Allah kara bamu da mugunta

22/05/2025

Duniya abar soroce
Wai baruwanka da mutu amma shi kuma kullum bibiyar rayuwa nka yake
Allah ya kare mu sharin mugun munafiki

19/05/2025

Allah ka datar damu

19/05/2025

Assalamu alaikum warahmatullah
Barka mu da war haka

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Tafawa-Balewa
Bauchi