22/09/2023
Madarasatu sabilurrashad littahfizil Qur'an makara huta misau Bauchi state
This page is for the entire muslim community of misau and it was rated to keep call to islam.
22/09/2023
03/05/2021
Masha Allah! Zaman handing over wanda Alhaji Baba Abubakar yamika classes guda biyu da office wanda yagina A makarantar Madarasatu Sabilirrashad dake Makarahuta Misau tare da wasu daga cikin Board Members na makarantar. Allah SWA yasaka da Alkhairi ,Allah yasaka a mizani,Allah yakaramaka arkizi Mai Albarka... Ameeen mungode! mungode!
13/12/2020
Mal.Abdullahi Zakariyya yayi Addu'ah tare da fatan Allah yamaida Sheik gida lfy.
13/12/2020
Jawabin Godiya daga bakin wakilin Mai Makaranta Alh.Ibrahim Abdu Misau.
13/12/2020
Amsan tambayoyi daga bakin Mal.Sheik Aminu Ibrahim Daurawa.
13/12/2020
Jawabin Godiya daga bakin Shugaban makaranta Barr./Mal. Muhammad Hamma.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Bauchi