28/09/2026
LIVE UPDATE || Daga wajen karatun Littafin SUNAN NA AL-IMAMUT TIRMIZI
Daga Masallacin Juma'ah na Bilal Bn Rabaha Tula Close Fadaman Mada Bauchi
Tare da: Gan-garan Dr. Usman Ibrahim Giade (Hafizahullah)
Muna addu'an Allah Ubangiji ya karawa rayuwar Dakta albarka da IKHLASI da kuma ISTIQAMA da THABATI a cikin ayyukan sa 🤲
Albotawee Albotawee