Madarasatul Riyadul Qur'an Rimin Zayam,Toro L.G.A Bauchi State

Madarasatul Riyadul Qur'an Rimin Zayam,Toro L.G.A Bauchi State

Share

Marasatul Riyadul Qur'an Rimin Zayam Toro LGA Bauchi state, Is a Memorial Islamic School founded by

31/05/2025
30/03/2024

Birnin Madina shi ne wuri na biyu mafi tsarki a addinin Musulunci kuma a nan ne Masallacin Annabi Muhammad (S.A.W) yake.

13/08/2022

Tun Da Na Fassara Al-Qur'ani Zuwa Harshen Igbo, Kabilun S**a Tsaneni- Mustapha

Sheikh, Alh, Mustapha Wanda ya fassara Al-Qur'ani Mai Tsarki Zuwa harshensa na Igbo, a cewarsa yayi hakanne ta yadda Igbo Zai Karanta ya Kuma gane a domin ya amshi Musulunci ya Kuma San ya Addinin Musulunci yake.

A wata Hira da yayi da manema Labarai, Alh. Mustapha ya bayyana masu cewa, 'Yan uwansa na kusa sun Yi matukar Farin ciki da irin wannan Babar Nasarar da yayi na fassara Al-Qur'ani Zuwa harshen Igbo, K**a hausawa, Yarbawa duk sun yi Shukur da wannan babbar Nasara.

Bugu da Kari Jaridar ALFIJIR HAUSA ta Cigaba da bibiya lamarin, inda ya Cigaba da bayyana cewa, wasu ne daga cikin Kabilun na igbo Da su ba Musulmai bane S**a addabesa da habaici iri-iri.

~ Alfijir Hausa

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Unguwar Tudun Sunnah, Rimin Zayam Toro
Bauchi
MEMORIZATION

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00