Istirwun

Istirwun

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Istirwun, Education, Bauchi.

27/07/2025

Professor Alhassan Muhammad Ghani.

Allah yajikanka da rahama.

Photos from Istirwun's post 28/05/2025

Farfesa Mai Saida Tumatir!
Wannan bawan Allah Farfesa ne guda a jami'ar Umaru Musa Ƴar'adua Katsina, daga Department of Biology. Ya riƙe sana'arsa na karantarwa, yake harbin tsuntsu biyu da dutse ɗaya. Ga sana'a ga academia. Sunansa Professor Nasir Hassan Wagini.

Jama'a bamu san wani halin rayuwa ne wannan Farfesa ya sami kansa a ciki ba. Toh amma bisa ga dukkan alamu, bayi da girman kai ko miskala zarratin. Hakazalika, yana alfahari da neman halal maimakon cin dukiyan al'ummanmu.

Wallahi ya burgeni kwarai da gaske. Muna yi masa addu'a da fatan Alheri. Allah Ubangiji Ka daafa masa. Allah Ubangiji Ka kara daukaka shi. Amin Ya Rabbi.

Daga shafin Engr Jabir Wada Isah

27/05/2025

PROFESSOR ME SIYAR DA KAYAN MIYA.

Wannan Bawan Allah Professor ne a bakin kasuwarsa ta siyar da Kayan Miya.

A lokacin da yawa daga cikin mutanenmu masu Degree, NCE/Diploma suke ganin sun fi karfin yin irin waɗannan ƙananan Sana'oin, sun gwammace su yi zaune babu kasuwanci, babu kuma aikin yi. Kuma idan ma aikin ya samu sun rantse sun fi karfin yin teaching, saboda aikin gwamnatin ma sai wanda s**a zaba, sun dora buri sai a manyan ma'aikatu.

Amma a gefe daya ba sa jin nauyi da kunyar yin ƴar ƙaramar murya, Roko ko Maula da tura sakon urgent 2k. Ina fatan Allah ya ganar da mu bakidaya Amin.

Ina yiwa farfesa Nasir Hassan Wagini, fatan Alheri, Allah ya ƙara sanya Albarka a Neman mu, ya karawa rayuwa Albarka Amin Sir.

~ Magaji On-top Daura

Photos from Istirwun's post 25/05/2025

ALLAHU AKBAR

A cikin maganganun da Azzaman Azzaman ya fada na karshe a taron da yayi da dunbin mutane a garin Makurkudi 'yan awanni kafin yayi hatsari ya mutu..

Yaace; 'idan har addinin Musulunci gaskiya ne , idan har Annabi Muhammad (SAW) Manzon Allah ne, idan har Al-Qurur'ani gaskiya ne, to Allah Ya sa wani mummunan abu ya faru dashi kafin ya kai inda zai je daga Makurdi

Allah Madaukakin Sarki ya tabbatar masa da gaskiyar abinda ya k@furce a kai, ya hadu da mummunan hatsarin mota ta zama ajalinsa a Makurdi

Wallahi wanna babbar aya ce ga dunbin al'ummah da ya ha|akar yasa s**ayi riddah da wadanda suke shirin yin riddah, kuma aya ce ga wadanda suke binsa da duk abokan huldarsa, ina ma ace zasuyi hankali su dawo Musulunci?

Yaa Allah Ka tabbatar damu a tafarkin Musulunci duniya da lahira

Datty Assalafy

23/05/2025

Professor. Isah Ali Ibrahim Fantami ya aminche ya tsaya takaran Governor a jihar Gombe.

Allah ya idda nufi.

Photos from Istirwun's post 22/05/2025

Dangote ya sanar da sake rage farashin man fetur a gidajen mai abokan hulɗarsa

22/05/2025

''Wasu mutane ne sanye da kayan ƴansanda s**a k**a ta a cikin Sokoto, daga nan s**a kai ta wani gida a cikin Sokoto, inda s**a azabtar da ita, har ma s**a yi mata allura''.

BBC HAUSA NEWS.

21/05/2025

Yasalam HAMDIYYA is missing!!!

MISSING PERSON ALERT

Tun jiya da karfe 10 na safe ba a ga Hamdiyya ba. Ta fita siyan kayan abinci a cikin garin Sokoto har yanzu ba duriyar ta. Mun sanar da ‘yan sandan Sokoto tun tuni.

Hamdiyya has been missing since 10:00 AM yesterday. She left home to buy food stuff in Sokoto and has not been seen since.

The Sokoto State Police has already been informed.

Abba Hikima

21/05/2025

Innalillahi wainna ilaihi rajiun

Allah yayi rasuwa ma Yariman Bauchi, Hakimin Pali, Alh Abubakar Sambo a safiyar jiya talata, anyi jana'izar sa da karfe 11 na safe a kofar Fadan Bauchi.

Muna Addu'ar Allah Yaji ƙansa da Rahama Ya gafarta masa kura kuransa.

20/05/2025

Ankyauta!!!

Da Dumi-Dumi

Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta dakatar da sanya tallar magungunan gargajiya a cikin fim

Karin bayani: https://shorturl.at/ai9Qo

Photos from Istirwun's post 20/05/2025

The FG has flagged off the construction of a permanent site of the Bauchi Oil and Gas Academy in Bauchi.
Great Arewa

Allah yasa mudache

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Bauchi