24/07/2020
SANARWA!!π± SANARWA!!π₯οΈ
Assalamu alaikum daga hukumar mkrnt mai tarin albarka wato GDSS MANGARI MISAUπ
xuwa ga yan uwana Dalibai. inbakumanta ba asanar daku kudin hidindimunmu kamar su :-
π
π ππ π€πΆπ
wadda ina Tsammani muriga munfadi komai abu daya dayarage shine suwa xa'anaba wa kudinπ« to yanxu murga mun yanke kwamitim mu daxa a Suna karba mana kudinπ΄ gasunan kamar haka:-
jatau
ibrahim
saleh
'd inti,
,
daga cikin MATA KUMAπ©βπ©βπ§βπ§ AKWAI :-
umar
#-fatima makama
#-amina muhammad
#-fatima_makama
muhammad maji
umar
sambo
ahmad
saleh ibrahim, makama,
idris
wadanna sune komitin mu na wannnan mkrnt mai albrk kuma ba ayarda wani yacema ko,yacemiki kibada kudi ba iba ya daya daga cikin wannnan komiti sbd suma mlmai ne sukuxabesu wadanna sune komitin mu na wannnan mkrnt mai albrk kuma ba ayarda wani yacema ko,yacemiki kibada kudi ba iba ya daya daga cikin wannnan komiti sbd suma mlmai ne sukuxabesu
yan uwana dalibai kada kakuskura kavada kudika ko kudinki gawani ko wata in hardae vaya daya daga cikin komitinnan sae kaduva wanda kafi kusa dashi kavashi daga karshe yaku yan uwana dalivai muna rokon ku da in anxo karva kuvada hadinkai akrvi kudinnan sbd karuwan mune βπ»
DAGA KARSHE A MATSAYINA NA MAI ISAR DA SAKO KO NACE HEAD BOY NA WANNNAN MAKARANTA MAI TARIN ALBARKA NAKE CE DAKU NA BARKU LPY SAI ANJUMMAππ»
Rubutuβ
Mouharmmard Sa'eed Mangaree