Zawiyar Malam Shehu Ahmad mai Ashafa Bauchi

Zawiyar Malam Shehu Ahmad mai Ashafa Bauchi Mun bude wannan page ne domin yada sakon manzon صلى الله عليه وسلم ga dukkan musulmi a duk Inda ya ke fadin duniya

19/09/2026

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

18/09/2026

Kai tsaye
Maulidin Annabi Muhammad daga masallacin fadaman mada Bauchi

MUNA GAYYATAR KUMuna farin cikin gayyatar ku tare da addu'a wa masoyi kuma hadimi na wannan zawiyyan malam Abdulhadi Uma...
18/09/2026

MUNA GAYYATAR KU
Muna farin cikin gayyatar ku tare da addu'a wa masoyi kuma hadimi na wannan zawiyyan malam Abdulhadi Umar da fatan Allah ya sa albarka a tsakanin su

18/09/2026

Don Allah masoya Annabi mu gyara domin samun abin da muke fata

18/09/2026

Allah ne ya fara yabon manzon ALLAH

Yau ne Juma'a Muna tunasar da masoya shugaban halitta maulidin da za'a yi a Masallacin fadaman mada kusa da Ustas block
18/09/2026

Yau ne Juma'a
Muna tunasar da masoya shugaban halitta maulidin da za'a yi a Masallacin fadaman mada kusa da Ustas block

MUNA TAYA MURNA A madadin malam da dukkan ƴaƴan wannan zawiyyan muna taya alaramma malam Ibrahim Lago mai anguwan Madina...
17/09/2026

MUNA TAYA MURNA
A madadin malam da dukkan ƴaƴan wannan zawiyyan muna taya alaramma malam Ibrahim Lago mai anguwan Madina quarters murnan zama mai littafi. Muna addu'a Allah ya taya riko sannan ya kara daukaka alfarman Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

ALLAH YA RAYA DA IMANI Muna taya daya daga cikin Ƴan zawiyyan mu malam Auwalu kakibumbum murnar samun ƙaruwa Allah ya ra...
16/09/2026

ALLAH YA RAYA DA IMANI
Muna taya daya daga cikin Ƴan zawiyyan mu malam Auwalu kakibumbum murnar samun ƙaruwa Allah ya raya mana da imani alfarman Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

Address

Bakin Kura Street Bauchi
Bauchi
740102

Telephone

+2348067771285

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyar Malam Shehu Ahmad mai Ashafa Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share