Mallam Ahmad Tijjani Gurumtum

Mallam Ahmad Tijjani Gurumtum

Share

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ
Allah ka tabbar da zukatanmu akan tauheed.

01/04/2026

Tested, positive and trusted

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Alhamdulillah! Mun kammala aikin sabon application namu mai suna nurify,

Application ne, na waya mai matuƙar amfani ga Musulmi, wanda zai taimaka wajen ƙara ilimi da kusanci da addini.

Ga kaɗan Daga cikin Amfanin Application din a ƙasa👇

1. Zaka iya Sauraron karatukan malamai ko saukewa zuwa wayarka (online & offline)

2. Zaka iya samun Addu'o'i daban daban tare da fassarar Ma'anoninsu zuwa harshen Hausa.

3. Zaka iya tura Tambayarka kai tsaye, da zarar Malamai sun amsa za'a tura maka Notification, domin ka hau kaga amsar Tambayarka.

4. Sannan zaka iya kallon Live karatu a lokacin da ake gabatarwa.

⭕. Wannan app ɗin an gina shi ne domin sauƙaƙa maka samun ilimin addini a ko’ina, a kowane lokaci.

👉 Domin Yin Downloading sai a shiga Link dake ƙasa👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.nurify.app&pcampaignid=web_share

Ka taimaka ka turawa abokai da iyalai domin suma su amfana 🤲
Allah ya saka da alkhairi.

17/02/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Muna Sanar da Ƴan'uwa cewa: Ranar 1 ga watan Ramadan in sha Allahu Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum zai fara Tafsirin Azumin Watan Ramadan na Wannan Shekara 1447/2026 Kamar yadda aka saba.

1️⃣. TAFSIRIN ASUBA

💎. Masallacin S.19 Dutsen Tanshi, Bauchi
⏰. Ƙarfe 6:00 - 7:00 na safe

2️⃣. TAFSIRIN YAMMA

💎. Masjidud Da'awah, Bauchi
⏰. Ƙarfe 4:30 - 5:30 na Yamma

Sannan Zaku Iya Bibiyar Tafsirin Live a Facebook da YouTube ta Link dake Ƙasa:

YouTube: https://is.gd/PrBXQk

Facebook: https://is.gd/2RnEk4

Allah Ya kaimu Ramadan cikin Aminci da Imani.

Copied

09/08/2025

Allah qarawa rayuwa albarka Dady

14/06/2025
23/04/2025

Zumunta da ƴan'uwanta ka da fahimtar juna sune tushen cin Nasarar aiki.
Allah ya bamu Nasara

Jazakallahu khair Mallam

Photos from Mallam Ahmad Tijjani Gurumtum's post 21/04/2025

Muna Mika saqon Taaziya zuwa ga iyalan Shaykh Yahaya Harun (Shugaban Daliban da su ka kammala Jami'ar Madinah, yan isalin Jihar Gombe).
Allah Ya masa rahama, Ya sa Aljannah ne makomarsa.

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Bauchi
79654385