Jigawa

Jigawa Fadakarwa, Ilmantarwa da Nishadantarwa

08/01/2018

Dr muh'd sani umar r/lemo kano

Kiristoci basuda wani hurumi acikin addinin musulunci wanda har zai sa su dinga kawo mana fatawa akan wani abu wanda ya shafi shari'a saboda babu wani malamin hadisi ko fiQihu har zuwa tafsiri a duk duniya wanda yasan da zaman wannan fatawar wai slm na nufin ​STOP LOVING MUHAMMAD​

Ya kamata yan uwa musulmi mu kiyaye akan duk wani posting da zamu dinga yadawa musamman irin wannan shirmen da ake likawa Annabin mu saboda yadashi yana nufin amincewa da abinda akace

Idan kuma har ka yarda da fatawar kiristoci cewa slm na nufin ​stop loving Muhammad​ to nima ga tawa fatawar

SLM ​SURELY LOVING MUHAMMAD​!!!

24/08/2017

Assalam! We are welcoming our great president, we wishes him a better recovery to the highest order. May Allah guides and protect him in running the affairs of our great nation.

30/07/2017

Assalamu alaikum

08/05/2017

Assalamu alaikum, fatan alkairi yan uwa musulmai. Wata mai falala ya kara tunkaro mu, ga rayuwa tana kara tsada. Allah Ubangiji ya bamu yadda za mu yi.

11/02/2017

fatan alkhairi ga yan'uwa da abokan arzilki

21/01/2017

peace of Allah be upon to you. Oh brothers and sisters in islam. I am very glad to tell something advantegious to us. This is nothing but an advice that can lead us to the right path. We are advice to be just in dealing with others in this tiny world life. As Allah the most high have commanded us to be. ( JUSTICE MAKES PEOPLE NOT TO BE GOING ASTRY)

21/01/2017

peace of Allah be upon to you

Address

Babura

Telephone

08162710607

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jigawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category