Sheikh Ja'afar Academy Nursery, Primary & Tahfizul Qur'an, Azare

  • Home
  • Nigeria
  • Azare
  • Sheikh Ja'afar Academy Nursery, Primary & Tahfizul Qur'an, Azare

Sheikh Ja'afar Academy Nursery, Primary & Tahfizul Qur'an, Azare Sani Abacha Street Azare, Bauchi State

05/12/2025

BANGAREN BOKO KAWAE

Assalāmu Alaikum,

Zuwa ga Maluma/ Iyaye/ Wakilan Dalibai,

Kamar yadda yake a jadawalinmu, an tsara dawowar makaranta a ranar Asabar, 6/12/2025.

Sai dai saboda umarnin rufe makarantun boko da gwamnatin jiha ta bayar, muna sanar da cewa an daga ranar komawa makaranta har zuwa lokacin da gwamnati za ta bayar da sabon umarni na bude makarantun baki ɗaya.

Lura: Wannan umarni ya shafi bangaren boko ne kawai. Bangaren Islamiyya kuwa, ana ci gaba da karatu kamar yadda aka saba.

Muna bai wa iyaye da wakilai hakuri bisa wannan sauyi da ya faru ba tare da tsammani ba, kuma muna godiya da goyon baya, fahimta da hadin kai da kuke ba mu a koda yaushe. 👏

Daga Hukumar Makaranta

27/01/2025
20/10/2024

Alhmlldh 4 another victory as one of our students from Junior section (Aishat Aliyu Muhammad) kick the 3rd position in spelling B competition, organized by Maigero initiative forum

Alhmlldh 4 another victory as one of our students from Junior section (Aishatu Aliyu Muhammad) kick the 3rd Position in ...
20/10/2024

Alhmlldh 4 another victory as one of our students from Junior section (Aishatu Aliyu Muhammad) kick the 3rd Position in spelling B competition, organized by Maigero initiative forum

26/07/2024

3rd Set Common entrance exam, 2023/2024 academic session

26/07/2024

3rd Set Common entrance exam, 2023/2024 academic session on 26 I July, 2024

15/02/2023

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya karbi rayuwar matar Malam sani a asibitin Kano, za'ayi jana'iza yau da misalin karfe 1:00pm a masallacin sheikh Abdullahi Pakistan, tudun murtala, Kano.
Muna addu'a Allah ya gafarta mata.
Mu kuma Allah ya bamu hakuri.

During Quiz competition Organises by school management, which held on Monday 31/10/2022
31/10/2022

During Quiz competition Organises by school management, which held on Monday 31/10/2022

Address

Sani Abacha Street
Azare

Opening Hours

Wednesday 08:00 - 05:00
Saturday 08:00 - 05:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Ja'afar Academy Nursery, Primary & Tahfizul Qur'an, Azare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category