Jibwis Nhq Jos Katagum Zone.

Jibwis Nhq Jos Katagum Zone. Islamic Preaching and Tour. jibwis Nhq Jos. An bude wannan shafin a ranar
09 May,2021. Domin yada ayyuka da manufofin wannan kungiya mai albarka. JIBWIS NHQ JOS.

19/08/2026
18/08/2026
14/08/2026

Kuma Kanawa kuna cikin alheri a wannan rana ta Juma'ah mai albarka
Domin Insha Allah . Aliyu Rasheed Makarfi zai gabayar da Pre-Khudbah Insha Allah a masallacin Jumaah na Kitabu Wassunnah dake Unguwar Hotoro Bypass na Zaria Kano, Kano state Nig.
Sai a tare mu a wannan shafin na Raihan Online Tv 🌹●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●

Shugaban addini mafi karfin fada a ji a Afrika ana ganin idan yayi magana se ta gama koina a kasarsa Nigeria. Allah ya k...
13/08/2026

Shugaban addini mafi karfin fada a ji a Afrika ana ganin idan yayi magana se ta gama koina a kasarsa Nigeria. Allah ya kara maka lafiya nasara da imani. Amin.

13/08/2026

Assalamu alaikim Gombawa diban fari.
Alheri gabanku da bayanku. INSHAALLAH . Aliyu Rasheed Makarfi tare da Int. Alaramma Abdullahi Bappah Itass za su gabatar da gagarumar lecture ta musamman mai taken "AURE BA KAWAI ZAMA TSAKANIN MIJI DA MATA BA NE; Nauyi ne da Amanar Allah da ya dora a kan Ma'aurata"•
■A ranar lahadi 16 Aug,2026 Karfe●
■9:00 na safe●
■A masallacin Modibbo Yusuf Pantami Old GRA kusa da sabon office din Musasa Gombe, Gombe state Nig.
¤Allah bada ikon hakarta Amin.
Raihan Online Tv cio kitabu wassunnah

Address

Sardauna Road Azare
Azare

Telephone

+2349030291482

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nhq Jos Katagum Zone. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share