Daru Ahlil Qur'an

Daru Ahlil Qur'an Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daru Ahlil Qur'an, Education, Anchau.

وَكَذَلِكَ أَوْحَيْنَا إِلَيْكَ رُوحًا مِنْ أَمْرِنَا مَا كُنتَ تَدْرِي مَا الْكِتَابُ وَلَا الْإِيمَانُ وَلَكِن جَعَلْنَاهُ نُورًا نَّهْدِي بِهِ مَن نَّشَاءُ مِنْ عِبَادِنَا وَإِنَّكَ لَتَهْدِي إِلَى صِرَاطٍ مُّسْتَقِيمٍ صِرَاطِ اللَّهِ الَّذِي لَهُ مَا

18/08/2026
🌙 MUHADARA MAI TAKEN: MULEKA TSANGAYA 🌙Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu 🤍Muna gayyatar ku zuwa wata muhimmiy...
18/08/2026

🌙 MUHADARA MAI TAKEN: MULEKA TSANGAYA 🌙

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu 🤍

Muna gayyatar ku zuwa wata muhimmiyar Muhadara mai taken:

📖 “MULEKA TSANGAYA”

🎙️ Mai Gabatarwa:
Gwani Garkuwan Fulani Yunus
📍 Katsina State, Nigeria 🇳🇬
✨ Gwani Mai Tarjama

🕘 Lokaci: 9:00pm
📅 Rana: 18/08/2026
📍 Wuri: Daru Ahlil Qur’an TV WhatsApp Channel
https://whatsapp.com/channel/0029Vb71Kp5BlHpgigyyhT3j

WhatsApp group link
https://chat.whatsapp.com/Gf72wrxPiiv45k4WrWItLG?s=cl&p=a&ilr=0

Kada ku bari a baku labari! 🤲
Ku gayyaci ‘yan uwa da abokan arziki domin mu amfana tare da wannan darasi mai albarka. ❤️

C.E.O Daru Ahlil Qur’an TV
Abu Sulaim
📞 +2349161306912







Daru Ahlil Qur'an TV ✍️

🌟 KADA KA ZAMA KAMAR SU, KA ZAMA MISALI A GARE SU! 🌟لا تَكُنْ مِثْلَهُمْ، كُنْ مِثَالًا لَهُمْKada ka kasance mai kwaikw...
18/08/2026

🌟 KADA KA ZAMA KAMAR SU, KA ZAMA MISALI A GARE SU! 🌟

لا تَكُنْ مِثْلَهُمْ، كُنْ مِثَالًا لَهُمْ

Kada ka kasance mai kwaikwayon kowa, ka kasance abin koyi ga wasu. 🤍

Ka yi rayuwa da kyawawan halaye, ilimi da aiki nagari, domin mutane su dube ka su ce:
“Wannan shi ne abin koyi.” ❤️

Allah Ya sanya mu zama abin koyi nagari ga al’umma. 🤲🏽



Daru Ahlil Qur'an TV ✍️

Ka tashi kayi, idan baka yi ba babu mai yi maka. Kada da damu da me zasu ce,magana bata tabo. Ka yarda da kanka kayi aik...
18/08/2026

Ka tashi kayi, idan baka yi ba babu mai yi maka. Kada da damu da me zasu ce,magana bata tabo. Ka yarda da kanka kayi aiki tuquru zaka cimma buri
karkaji aranka kaman baxaka iyaba a'a zaka iya ko kafadi tai kakara gwadawa gobe ko kafadi gobe Kar katsaya kakara gwana jibi in sha Allah akarshe zakasamu nasara nasara bata zuwa sai da faduwa

Allah yasa mudace Ameen 🤲

Daru Ahlil Qur'an TV ✍️

Kai Alhmdullilah har agun maulidi anfana aikata sunnah Abun farinciki ita sunnah ba amata izgili MALAMAllah karayamu aka...
18/08/2026

Kai Alhmdullilah har agun maulidi anfana aikata sunnah Abun farinciki
ita sunnah ba amata izgili MALAM

Allah karayamu akan sunnah kakashemu akan sunnah Ameen🤲

Daru Ahlil Qur'an TV ✍️

Gobe  LARABA ZUKATA ZA SU KAƊU🤗Gobe Laraba ne za'a faɗi sakamakon🤗 musabqar da aka gudanar a ƙasar Saudi Arabia 🇸🇦 King ...
18/08/2026

Gobe LARABA ZUKATA ZA SU KAƊU🤗
Gobe Laraba ne za'a faɗi sakamakon🤗 musabqar da aka gudanar a ƙasar Saudi Arabia 🇸🇦 King Abdul-Aziz International Qur'anic Recitation Completion.

Indai a ɓangaren mata:
• Gwarzuwa Hafsat Muhammad Sada Kano, ta wakilci Nigeria 🇳🇬 a mataki na ƙololuwa 60+Tafseer+Ƙirā'ãt (First Category).

• Gwarzuwa Maryam Ibrahim DanAzumi Bauchi, ta wakilci Nigeria 🇳🇬 a mataki na biyu 60Hizbs+Tafseer (Second Category).

Allãh Ka basu cikakkiyar nasara 🤲
Allãh Kasa Alƙur'ãni ya cece mu 🤲
Dan Allãh mu taya su da addu'a 🤲

Daru Ahlil Qur'an TV ✍️

🤔 SHIN KOYON MURYA A LOKACIN KARATUN AL-QUR’ANI A CIKIN SALLAH BIDI’A NE?Wasu suna cewa: “Koyon murya a karatun Al-Qur’a...
18/08/2026

🤔 SHIN KOYON MURYA A LOKACIN KARATUN AL-QUR’ANI A CIKIN SALLAH BIDI’A NE?

Wasu suna cewa: “Koyon murya a karatun Al-Qur’ani a cikin Sallah bidi’a ne.”

To amma menene BIDI’A a Musulunci?
Kuma shin kyautata murya wajen karatun Al-Qur’ani a Sallah yana cikin bidi’a?

📖 Ku karanta, ku yi tunani, sannan ku bayyana ra’ayinku cikin ladabi.

kukaramana bayani AKAI yan uwa

Allah Ya shiryar da mu zuwa ga gaskiya.
🤲🏽

Daru Ahlil Qur'an TV ✍️

Yan uwa gobe ne fa laraba  zamuji sakamakon international musabaka 19/Aug/2026 wacece take gudana a kasar saudiyyaKukasa...
18/08/2026

Yan uwa gobe ne fa laraba zamuji sakamakon international musabaka 19/Aug/2026 wacece take gudana a kasar saudiyya

Kukasance tare damu domin jin sakamakon musabakan duniya ta sarki Abdul Aziz

Daru Ahlil Qur'an TV

Allah kabamu sa'a Ameen ya Allah kutayasu da addu'a yan uwa

Daru Ahlil Qur'an TV ✍️

Alhamdulillah! 🤲💙💛🎉 MUN KAI 18K FOLLOWERS! 🎉Muna matuƙar godiya ga dukkan mabiyan Daru Ahlil Qur’an TV bisa ƙauna, goyon...
18/08/2026

Alhamdulillah! 🤲💙💛

🎉 MUN KAI 18K FOLLOWERS! 🎉

Muna matuƙar godiya ga dukkan mabiyan Daru Ahlil Qur’an TV bisa ƙauna, goyon baya, addu’o’i da fatan alheri da kuke yi mana. ❤️

Wannan nasara taku ce! 🥰
Allah Ya saka muku da alheri, Ya ƙara haɗa kanmu wajen hidimar Al-Qur’ani. 🤲📖

18K Followers — Alhamdulillah! 🎊✨
Ku ne dalilin ci gaba! ❤️

C.E.O Daru Ahlil Qur’an TV
Abu Sulaim

Daru Ahlil Qur'an TV ✍️

Address

Anchau
2704

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daru Ahlil Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category