A.G.G Madarasatu Littahfizul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero

  • Home
  • Nigeria
  • Aliero
  • A.G.G Madarasatu Littahfizul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero

A.G.G Madarasatu Littahfizul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A.G.G Madarasatu Littahfizul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero, Religious school, Qaurar Dutsi Aliero, Aliero.

04/01/2026
INSHA ALLAHU A GOBE LAHADIWannan Makarantar Ta A.G.G Madarasatu Tahpixul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero Zata Halarc...
01/01/2026

INSHA ALLAHU A GOBE LAHADI

Wannan Makarantar Ta
A.G.G Madarasatu Tahpixul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero

Zata Halarci WALIMAR Haddar AL-QURNI MAI GIRMA Na Dalibai Saba'in Da Biyar ( 75)
Karo Na Ukku In Sha Allah.

A Parpa Jiyar Makarantar Ubayyu Bin Kha'ab Aliero
A Bisa Samun Katin Gyayyatar Da Tasamu Daga MAKARANTAR.

A.G.G Madarasatu Tahpixul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero

06/RAJAB /1447 H.
27/DECEMBE/2025 M

Alhamdulillahi Masha Allah An kammala musabaqar al qur'ani mae girma ta jaha Wadda aka yi a garin birnin kebbi Wannan sh...
11/12/2025

Alhamdulillahi Masha Allah

An kammala musabaqar al qur'ani mae girma ta jaha
Wadda aka yi a garin birnin kebbi Wannan shine sakamakon musabaqar wadda Allah yaba dan takarar mu sa'a wato

Suhaibu Usman Aliero
Yayi Na ✌️
Hixib 60 da Tafsser
A qar qashin wannan makaranta tamu ta
A.G.G
Madarasatu Tahpixul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero

08/12/2025

Assalamualaikum warahmatullahi

Al Ummar Wannan Gidan Mae Albarka
Kamar Yadda Muka Sani Cewa anyi Wasanni House A Cikin Wannan Makaranta Har Sau ✌️
Wanda Akayi Sati ✌️ Da S**a Wuce
Sae Kuma Wanda Akayi Satin Ya Gaba Ta
Toh
Gsky Alhamdulillahi Masha Allah
Wadan Da Aka Dora Wa Haupin Duka Wasanni Sune

1.Mal.Bello Esah
2.Mal.Hassan Muhammad
3.Mal.Rilwanu Sani

Sunce Koh Wane House Sunyi Qoqari Sosae Da Sosae

GA SAKAMAKON HOUSE YADDA YA GABA TA

Da parko 👆Kamar Yadda Muka Sani Muna Da House Guda 3

1.Sarkin Aliero House
2.Abdullahi Dan Fodi'o House
3.Abubakar Gummi House

HOUSE DIN DA YAYI NA PARKO A HOUSE DIN MU NA 👆
Shine
1.ABUBAKAR GUMMI HOUSE
Da Maki =82
2.ABDULLAHI FODI'O HOUSE
Da Maki =71
3.SARKIN ALIERO HOUSE
Da Maki =80

SAI SAKAMAKON WANDA YAYI NA PARKO SHEKARAN JIYA
Shine

1.ABUBAKAR GUMMI HOUSE
Da Maki = 73
Sauran House Din Kuma S**a Xo Na ✌️A Tare
Babu Wanda Ya Wuce Wani Da Makie

Alhamdulillahi Masha Allah

Assalamualaikum warahmatullahi wabara kaatuhuu A Madadin Hukumar Wannan Makaranta Tamu Mae Albarka Ta A.G.GTana Sanadar ...
07/12/2025

Assalamualaikum warahmatullahi wabara kaatuhuu

A Madadin Hukumar Wannan Makaranta Tamu Mae Albarka Ta A.G.G

Tana Sanadar Da Eyayen Yara Kuma Tare Da Jajan Yawa Daya ☝️ Daga Cikin Malaman Ta Na Wannan Makaranta Da Allah Ya Jarabci Baban Sa Da Ciwon Edo

Wato
Malaman Abubakar Usman Isah
Wanda Yake Kula Da Aji (4)

Aliyu Bin Abi Dadib Raridayallah Anhu

فصل الرابع
علي بن أبي طالب رضي الله عنه

Wanda Sanadiyyar Hka Aka Yi Masa Aikin Edon

Muna Roqon Allah Ta'ala Da Sunayen Sa Kyawa wa Da Suppopin Sa Mapiya Kamal

Allah Ta'ala Ya Bashi Lpi'a Mae Ampani
Allah Ta'ala Yasa Hka Yapi Xama Alkhaerii Gare Shi
Allah Ta'ala Yasa Shine Sanadiyyar Shigar Shi Aljannah
Allah Ta'ala Yaba Diyan Sa Haqurin Wannan Abin

04/12/2025

Wannan Fadar Me Mar Taba Sarkin Aliero Kenan
Allah Ya Qara Dauka Ka

04/12/2025

Wannan Kuma Shine Sarkin Aliero House
Shima Dae Duk A Cikin Wannan Makaranta Tamu Mae Cike Da Albarka

04/12/2025

Wannan Kuma Abubukar Gummi House
Shine A Cikin Wannan Makaranta Tamu Mae Cike Da Albarka

04/12/2025

Wato Wannan Shine Abdullahi Dan Fodi'o House
A Cikin Wannan Makaranta Tamu Mae Cike Da Albarka

Wadan Nan Makarantun Sune wadan da s**a samu nasarar musabaqar al qur'ani mae girma ta wannan lkcn da aka yialhamdulilla...
24/11/2025

Wadan Nan Makarantun Sune wadan da s**a samu nasarar musabaqar al qur'ani mae girma ta wannan lkcn da aka yi

alhamdulillahi Masha Allah Muma Gamu A Cikin Jerin Makarantun da s**a samu nasara

Alhamdulillahi                            Masha                                        AllahWannan e tace kyautar da Mak...
24/11/2025

Alhamdulillahi
Masha
Allah

Wannan e tace kyautar da Makaranta ta ta samo sakamakon musabaqar al qur'ani mae girma da muka yi

Alhamdulillahi
Masha
Allah

19/11/2025

Wannan Shine

Abdullahi Dan Fodi'o House

A Cikin Wannan Makaranta Tamu Mae Albarka

Address

Qaurar Dutsi Aliero
Aliero

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.G.G Madarasatu Littahfizul Qur'anil Kareem Qaurar Dutsi Aliero posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share