Ajingi LGEA IN FOCUS

Ajingi LGEA IN FOCUS Teaching and learning are interconnected processes that significantly impact educational outcomes

13/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummu Muhammad, Muhammad Muhammad

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Badamasi Malam Ajingi, Yahaya Haruna Kunkurawa
29/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Badamasi Malam Ajingi, Yahaya Haruna Kunkurawa

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Safiyan Sabo Gafasa, Babangida Kunkurawa, Ibrahim Ahmad, ...
22/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Safiyan Sabo Gafasa, Babangida Kunkurawa, Ibrahim Ahmad, Abdullahi Ajingi, Sunusi Sarki, Awaisu Saidu, Shafiu Aminu Aliyu, Surajo Jiyayya, Umar Saad Ajingi, Abubakar A Uba, Umar Abubakar Abubakar, Aliyu Saraki

19/01/2026
19/01/2026

19/01/2026
SECOND TERM TAKE UP VISIT
YANBAKON FULANI PRIMARY SCHOOL

27/09/2025

SANARWA DAGA HUKUMAR ILIMIN BAI DAYA TA JIHAR KANO

Hukumar Ilimin Bai Daya ta Jiha, tana sanar da iyayen yara wadanda s**a kammala karatun Firamare cewa, an riga an tura sunayen dalibai tare da sunayen ƙananan makarantun sakandare da aka rarraba su domin fara karatun zangon farko na shekarar karatu 2025/2026.

Ana buƙatar iyayen yara su tuntubi shugabannin makarantu da ‘ya’yansu s**a kammala karatun Firamare, domin samun cikakken bayani kan ƙananan makarantun sakandaren da aka tura ‘ya’yansu, don su ci gaba da karatu.
Wannan sanarwa ce daga Daraktan Sashen Wayar da Kai,
Balarabe Danlami Jazuli
a madadin Shugaban Hukumar, Malam Yusif Kabir.

Address

Ajingi LGEA, Islamic Center Street
Ajingi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajingi LGEA IN FOCUS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category