22/07/2026
*Tafseerin Mata (Iloro)🧕🏻🧕🏻🧕🏻*
Laraba 06-02-1448AH/22-07-2026
Lambar Darasi 3️⃣3️⃣
Lambar Majalisi 1️⃣9️⃣
Lambar Farawa9️⃣7️⃣
Gabatarwa - *Ibrahim Musa Al-kisa'i*
Guri - *Masallacin Darul-Hadeeth, Iloro Agege Lagos.*
Lokaci - *11:00am - 12:00pm*
Abubuwan da tafseerin ya ƙunsa.
*Tarjama da tafsirin ayoyin Suratul Muzzamil(10 - 19)*
*~Haƙuri fa Juriya a harkar Da'awa*
*~Darussa da Fa'idodi Daga tafsirin.*
*~ Tambayoyi da amsoshi.*
Ayi sauraro lafiya👇🏼👇🏼👇🏼
________________________
*Don tuntuba*
+2348033279674(watsapp)
https://t.me/makarantarjawziyya