Saad Bin Abiy Waqqas Tahfeezul Quran Waddiraasaatul Islamiyya

  • Home
  • Nigeria
  • Abuja
  • Saad Bin Abiy Waqqas Tahfeezul Quran Waddiraasaatul Islamiyya

Saad Bin Abiy Waqqas Tahfeezul Quran Waddiraasaatul Islamiyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Saad Bin Abiy Waqqas Tahfeezul Quran Waddiraasaatul Islamiyya, Education, Airport Road abuja, Abuja.

Saad Bin Abiy Waqqas Iddo sarki Abuja Makaranta ce data ke koyar da alummah musulmai ilimin addini da haddan alqur,ani da harshen larabci da taimakon marayu da miskenai akan tarbiyyan addininin musulunci
Kuma wannan makaranta waqafi ce ga musulmai

18/02/2026
28/07/2025

Allah ya qara daraja ga maabota alqur,ani aduk inda suke a duniya

27/07/2025
27/05/2025

https://tr.ee/UGgrVD
🔗Domin shiga aji na biyu na Telegram; danna link ɗin da yake sama:
✨Kada damar shiga aji na biyu na Africa academy ta wuce ku

✅ Gajiyoyin shirin:
💵 Kyauta ne.
💻 Karatu daga gida
👳🏾‍♀️🧕🏾 Ya dace da kowa.
👳🏾‍♂️ Tsawon lokacin karatu: shekara guda ne.

⭐️Akwai Kyaututtuka masu kima ga fitattun ɗalibai:
🕋 Na farko: Umrah.
💵 Na biyu: $500.
💵 Na uku: $300.
💵 Na hudu: $200.
💵 Daga na 5 har zuwa na - 10 kowa zai samu: $100.

📲 kuma ku yada sanarwar zuwa ga ƴan'uwa da abokan arziki

Baarakallahu fiikum
09/05/2025

Baarakallahu fiikum

Address

Airport Road Abuja
Abuja
900105

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saad Bin Abiy Waqqas Tahfeezul Quran Waddiraasaatul Islamiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category